Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • Bad Boys Hausa Novel Cover
      by Nadmin Cikin shesheƙan kuka tace “Ya Sheikh i need se*x Ya Sheikh ina so ka cini ,I felt so so urge to se*x…” hangame baki yayi yana kallonta ,amma maimakon ya dauki wani mataki kawai sai ya kamo ta ya saka bakinsa a saman kunnenta ya fara mata ƙira’a a kunne.
    • Dingishin Kwado Thumbnail

      Bismillahir Rahamanin Rahim. 1 Shimfi’da *Karfe d’aya da rabi na talatainin dare a garin Katsina. Ruwa ake tafkawa tamkar da bakin kwarya. Garin ya yi sanyi. Baka jin komai sai zubar ruwan sama babu kakkautawa. Jefi jefi hasken walkiya na haska sararin samaniya. A daidai wannan lokacin da galibin mutane suke kwance suna barci cikin salama da nutsuwar zuciya a dalilin yadda garin ya…

    • Dingishin Kwado book 2 Thumbnail

      [05/09, 12:49 pm] Maman shukhrah: Ya bugo mini waya ya ji ya jikina ma bai yi ba, watakila ma ya mance da ni. Duk yadda ya kyamaci Amrah ta dawo ita kadai. Na lura tunda ya fada soyayya da yarinyar nan haka yake bata umarnin ta dawo da kanta. A kullum sai na tuna Abida sama da sau ashirin. Don kuwa kullum sai na ci…

    • Dingishin Kwado  book 3&4 Thumbnail

      DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…

    • Rumbun Qaya Complete Cover
      by Nadmin Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da…
    • Duniya ta – Chapter Thirteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sau dayawa a rayuwar dan adam mutane kan aikata laifuffuka da suke gani ba a bakin komai ba. Zamani ya zo mana da wasu halaye da suka zama ruwan dare. Zinace zinace, shaye shaye, tsubbu da sauransu. Ka dauka cewa a rayuwarka kai matafiyi ne duk tsawon tafiyarka akwai inda zaka kare. Za kuma a tambayeka abubuwan da ka aikata a hanyarka ta zuwa wannan guri. Wani tanadi ka yi? Ka tabbata lokacin da aka nuna maka…
    • Duniya ta – Chapter Fourteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Luba ce ke zuba wannan zance a gaban Hindu , Rukky da 'yar modu. Zaune suke a falon Hajiya Kububuwa ana taya Hindu kwashe kayanta za ta koma sabon gida. To amma aikin na su bai je ko'ina ba saboda abun almarar da Luba ta shigo masu da shi. Bin ta kawai suke da kallo saboda tsananin mamaki. Ta ce " Sai ina ganin kamar ba ni ba ce. Kun ga Almustapha kuwa Wow..mashallah..mashallah. Ban taba haduwa da mutumin da na ji…
    • Duniya ta – Chapter Fifteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rukky ta cigaba da bin Iliya bakanike da kallo. Ya mike ya zura hannunsa a cikin aljifansa na biri da wando shudaye. Fuskarsa kadaran kadahan. Sai take jin kamar ta je ta ce ma sa " Ka san irin abunda nake ji kuwa? Ka san kalar damuwar da ke zuciyata? Idan ban sha ba, ya zan yi na manta da damuwa ta?" To amma sai jikinta yake bata Iliya bakanike ba zai bata gaskiya ba. Watakila ma ya bita da zagi ganin hakan kamar…
    • Duniya ta – Chapter Sixteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE " Ya ya aka yi ki ka fada karuwanci?" Tambayar da Almustapha ya wullo wa Rukky kenen a bazata. Tana rike da wani donut a hannunta ta sa baki ta gatsa kenen sai ta ji tambayar, tayi sauri ta hadiye tana mai kallon inda ta gatsa. Ba ta ba shi amsa ba ta ce " A ina ka sayi donut din nan? Dadin ba magana!" Karasowa yayi yana daura agogon hannunsa ya zauna a daidai inda take zaune kan 2 sitter. Ya kai bakinsa inda ta…
    • Duniya ta – Chapter Seventeen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Hindatu ce ke zaune a gaban mudubi tana kwalliya, tayi da wani maneminta zasu hadu karfe hudu na yamma daidai. A wayarta ta saka wata wakar sa'adu bori da take so tana bi da baki Lale hadiza lale lale hadiza yar malummai ka ga hadiza ta birgeni Ina cikin yawona ka ga hadiza ta birgeni Yara suna kiranta amare manya suna kiranta amare Zama da kishiya tilas ne ba don uwargida na so ba! Kai! Duniya tana kaunar Saadou…
    • Duniya ta – Chapter Eighteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shekaru kadan da suka wuce Harabar La mirage cike take da manyan motoci na masu fada a ji, wadanda shedan ya buga musu ganga suke taka rawa. Ranar ta kama asabar yawan yawan ma'aikata da suke Abuja da kaduna sun shigo hutun karshen sati. Mafi yawansu kan rashe a wannan waje domin nishadi, suna taba dan shaye shaye da caca. Wannan karin wani mawakin Hausa suka dauka mai suna "dan mudubi". Sukan yi hakan idan sun…
    • Duniya ta – Chapter Nineteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kwance yake akan wani katafaren gado da aka lullube da wani lallausan zanin gado. Ji yake kamar yana bacci kamar idonsa biyu. Irin baccin nan da ka kan yi idan damuwa ta yi maka yawa, gabanka na faduwa fat fat. Kafin wani lokaci ya ji kamar yana kasa numfashi. Sai a lokacin ya lura ashe wuta ke cin dakin. Wani abun ban al'ajabi uku ne ya sa shi cikin dimuwa. Na farko baya ganin hasken hutar illa tsananin zafin da…
    Note
    error: Content is protected !!