Search
You have no alerts.

    NAMIJIN ZUMA

    Alhamdulillahi am back again.
    Bismillahirrahamanirrahim.
    Free page1
    Katsina state
    ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar yakeyi a hankali a kan dankareren shahararren titin kwalta din dayasha gyara, kasancewar line din na zallar masu kudi ne kullum cikin gyaran titin kwalta din line din akeyi. Direct wani dankareren gida ya nufa me tsananin kyau da tsaruwa daga wajensa yayinda nakeda tabbacin cikinsa ma zefi wajen kyau, kaf line din babu get din daya kai na gidan kyau. Get din silver color ne light se walwali kawai yakeyi tako ina Kai kace da danyan gold aka tsarasa. Hon yayi a kofar get din a guje security ya fito sanye da blue din uniform da black din wando. ya kame hadi da bin motar da kallo be taba ganin irin taba se yau , idanuwansa suka sauka a kan lambar dake manne a motar, kara kamewa yayi cikin girmama ganin lambar jikin motar me tambarin AS yasashi saurin sarawa motar hadi da kwararo gaisuwa dukda beganin na cikin motar sedeshi na cikin ke ganinsa, domin kuwa motar zagaye take da bakin glashi tako ina. Jiki na bari security din ya bude get din ba bata time ya Danna kan motar cikin gidan, ya isa packing space yayi packing, Kai daganin yadda yayi packing din zakasan class dinsa nada banne, ba irin karabatin mazannan bane,. koda yayi packing din motar be fito ba seda ya kwashi 10mnt a cikin motar kana ya bude murfin motar, a nan ma seda ya kwashi 5mnt kana ya fara ziraro lallausar kafafuwansa irin na yan hutu wanda suke sanye da lallausar takalmi fari sol takalmin irin na yan hutu, yatsun kafafuwansa dogaye ne irin zara-zarannan ne, in takaice muku in mace cikakkiyar jarababbiya ce a kallo daya biyu in tama yatsun kafafuwan nasa se durinta ya jike wata kila ma harta kawo batare data ankare ba, kyaun yatsun kafafuwan nasa ya shahara ya wuce tunanin duk wani me tunani, hankali da lissafi bazasu dauka ba, kyau iya kyau. A hankali ya ajiye kyawawan kafafuwannasa a kan interlock din kasan gidan, cikin izza da zallar cikar class ya fito daga cikin motar Gabaki dayansa. Ya subhanallahi! Dogoneshi ajin farko irin wadanda daka kallesu dole kace dasu dogaye domin kuwa akwai tsawon, kuma kowa yayi tsawo yayi rabin kyau wallahi ba raini… normally guys kunsan dogon namiji daban yake a shimfidar Aure, dogon namiji duniya ne goho yake sawa da kukan dadih dana azaba at one time a kan bed. Kyaunsa ya wuce nazarina da lissafina, kyaunsa na iya kisan kai in har baka da karfin imani! A lot of woman in suka gansa har yawu suke zubarwa daga bakunansu, Sbda dasun gansa kwad’ayinsu tashi yakeyi ove,saboda Sunada tabbacin inside din garau take (jarumar). Chocolate color neshi again ga hutu ga Jin dadih uwarsu uban ubansu kuma ga kudi!. Choco color dinnan tasa se walkiya takeyi yana wani wal-wal Kiris ya rage ya zama fari tass, kai wasu ma kallon fari suke masa, yaji hutu iya hutu. guys kunsan talwatsa da tsantsi kou? To I swear jikinsa yafi na talwatsa kyau da tsantsi ga sheki. Yanada matsakaiciyar kiba baza ace masa me kiba ba kuma baza ace masa siriri ba dai-dai, yanada de jiki normal-normal sede kirjinsa a bude yake Kai kace yana daga karfe ne nan ko sam ba haka bane, haka Allah ya haliccesa, kirarsa tada bance Allah yayi halitta a gurin. Yanada yalwar gashi tako ina a jikinsa Gashi ne kwance har kyakyawar fuskarsa wadda ke dauke da dogon hanci har baka, ga dan karamin bakinsa me dauke da pink lips ta kasa, saman lips dinsa kuma seya danyi duhu hakan ba karamin kara ma bakin nasa kyau yayi ba, yanada dara-daran idanuwa kmr zasu fado kasa, cikin kwayar idonsa brown ne irin brown dinnan sosai ba kasafai ake samun masu irin idanuwan nasa ba, friends dinsa wasu har gobe gani sukeyi kmr sawa yayi domin kyaun idanun nasa ya shahara natural ne bana bature ba, farin idanuwan nasa yayi fari tarrr, omo! Kyau na jikin na miji I swear,

    0 Comments

    Heads up! Your comment will be invisible to other guests and subscribers (except for replies), including you after a grace period.
    Note
    error: Content is protected !!