Search
You have no alerts.

    496 Results in the "Hausa Novels" category


    • Blog

      GUDUN AURE

      GUDUN AURE Thumbnail

      GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE 🍒 M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…

    • HAYATEEM 1&2 Thumbnail

      BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa…

    • LU’U LU’U Thumbnail

      💎 L U’U L U’U (The diamond)💎 H U G U M A FREE PAGE 1 Bismillahir rahmanir raheem Shimfida manyan qasashe guda biyu da taurarinmu zasu kasance mallakin qasashenne,wasu abubuwa da guraren zasu iya sabawa da yadda ainihin zubi tsari da kuma yanayin da qasar ke rayuwa akai fatan shine cimma gaci…….fatan shine cimma anihin saqon da alqalamin HUGUMA ya sauka a kai…

    • Blog

      HAYATEEM

      HAYATEEM Thumbnail

      HAYATEEM Mamuhgee 1 BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba…

    • Bad Boys Hausa Novel Cover
      by Nadmin Cikin shesheƙan kuka tace “Ya Sheikh i need se*x Ya Sheikh ina so ka cini ,I felt so so urge to se*x…” hangame baki yayi yana kallonta ,amma maimakon ya dauki wani mataki kawai sai ya kamo ta ya saka bakinsa a saman kunnenta ya fara mata ƙira’a a kunne.
    • Dingishin Kwado Thumbnail

      Bismillahir Rahamanin Rahim. 1 Shimfi’da *Karfe d’aya da rabi na talatainin dare a garin Katsina. Ruwa ake tafkawa tamkar da bakin kwarya. Garin ya yi sanyi. Baka jin komai sai zubar ruwan sama babu kakkautawa. Jefi jefi hasken walkiya na haska sararin samaniya. A daidai wannan lokacin da galibin mutane suke kwance suna barci cikin salama da nutsuwar zuciya a dalilin yadda garin ya…

    • Dingishin Kwado book 2 Thumbnail

      [05/09, 12:49 pm] Maman shukhrah: Ya bugo mini waya ya ji ya jikina ma bai yi ba, watakila ma ya mance da ni. Duk yadda ya kyamaci Amrah ta dawo ita kadai. Na lura tunda ya fada soyayya da yarinyar nan haka yake bata umarnin ta dawo da kanta. A kullum sai na tuna Abida sama da sau ashirin. Don kuwa kullum sai na ci…

    • Dingishin Kwado  book 3&4 Thumbnail

      DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…

    • Rumbun Qaya Complete Cover
      by Nadmin Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da…
    • Duniya ta – Chapter Twenty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar kotun a cike take makil! Babu wanda bai halarci wannan sharia ba mai daukan hankali. A gefe daya Luba ce zaune da yar modu tana karkade kafa. Daga gefe can hindatu ce a cikin matsanancin tashin hankali. Abubuwan da suka faru ba abubuwa ne masu dadi ba, ganin Rukky a cikin halin da take ciki ya sa jikinta yayi mugun sanyi. Tsoro take ita ma kar karshenta ya kare a haka. Sai sharar hawaye take. Bata da wata…
    • Duniya ta – Chapter Twenty-three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokaci wani irin bahagon alamari...idan ba ka yi a sannu ba sai ya wuce ya barka! Ya kan tafi da abubuwa dayawa cikinsu har da raggon imani. Idan da rai da rabo, idan da yarda da aminci! Cape Town, South Africa Sauka yayi daga tasi ya shiga wasu runfuna na farmers market da ake siyarda kayan marmari. Yawa yawan mazauna garin kan ji harshen turanci wasun su kuma yaren Afrikaans ko xhosa. Ya dubi dan tsamurmurin…
    • Duniya ta – Chapter Twenty-four Cover
      by Nadmin OXYLITTLETHING ** OXYLITTLETHING ** OXYLITTLETHING ** MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shekaru dayawa sun ja dauke da abubuwa daban daban. Tsaye suke a gaban sasshen SS wali na Asibitin AKTH inda ya danganci kula da masu cuta mai karya garkuwar jiki. Abba ne da mahaifiyarsa Hindatu, hannusa rike da ledar magunguna. Shi ne ya kawo ta kamar yadda ya saba, suka doshi wata jaramar mota kirar starlet. Fuskarsu kadaran kadahan suka shige suka fice…
    Note
    error: Content is protected !!