Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • AJIYA A DUHU Thumbnail

      *_Typing📲_*       *_💞AJIYA A DUHU….💞_*  *_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_* *_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._ *_Instagram👇🏻_* 🅿️➖0️⃣1️⃣ …….Ƙaddarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne ɗan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman yaƙin ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar…

    • UWA KO UKUBA Thumbnail

      💫 UWA KO UKUBA?💫       ✍🏻M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…

    • Blog

      KALBIM

      KALBIM Thumbnail

      *_KALBIM_* _Mamuhgee_ #Zafafabiyar 1 Bismillahir Rahmanirraheem Ina rokon ALLAH Subhanahu wata’ala yanda zan fara littafin nan lafiya cikin aminci da yardarsa ya bani ikon kammalawa cikin kwanciyar hankali da nishadi tareda dacewa lfy Ni da yan uwana gabaki dayanmu.AMIN. Dan Allah ku kasance masu uzuri idan an samu kuskure ko mantuwa da makamantansu,Thank you. ******** ZADEENs HEALTH CEN/SPEACIALIST, WEDNESDAY 1:40Am Tin kafin isowan motocinsu…

    • A DUNIYA TA Thumbnail

      *A D U N I Y A T A* 🌎 *_H U G U M A_* __________________________ Page 01 *_The gateway_* “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • ZAFAFAN LITATTAFAN HAUSA NA 2024 Thumbnail

      ZAFAFAN LITTATTAFAN HAUSA GUDA GOMA [10] NA SHEKARAR 2024 Aduk lokacin da shekara ta zo karshe, kowane sashi  na rayuwar yau da gobe na kokarin tantancewa da kuma fitar da jadawalin abubuwan da suka gudana a wannan shekara da ta gabata. Ta hakan ne za a gane nasarorin da aka samu da kuma kalubale, kamar haka ne muma a fannin mu na masu karatun…

    • GABA DA GABANTA Thumbnail

      💫GABA DA GABANTA 💫 Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…

    • Farar Wuta Complete 1 Thumbnail

      SHIMFIDA. A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! Me zai faru a lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai? A lokacin da ka shiga shiga cikin wata duniya da zaka ji baka son barinta? ka bi ahalin cikinta kuna nutsewa cikin ramin da baku san dashi ba? ka shagala…

    • MALEEKA MALIK Thumbnail

      💦MALIKA MALIK💦..!* (Sai na rama..) By Janafty 1 Free Fage KATSINA Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin nasu,dukkansu fuskarsu sanye da Hula…

    • SO DA ZUCIYA Thumbnail

       *_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB’E* *GADA MAI ‘DOYI* *GIDAN ARDO BORKINDO*    (AURE-AURE) “Wahidi…! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko ‘kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya…Iyaa…wahidin wahidiya..!â€? Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi…

    • Muwaddat – Chapter Five Cover
      by Aysha A Bagudo ......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    Note
    error: Content is protected !!