23 Results with the "hausa novel" tag
-
Blog
KARAGAR MULKI
Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba har da ita kanta Sarauniyar, ke da ma mutanen gari baki ɗaya,”….” A’a kar ki ce haka Gimbiya Junainah domin a yanzu zamanki anan yana cikin haɗari,barazana,firgici harma…
-
Blog
NAMIJIN ZUMA
Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…
-
Blog
ABDULKADIR
ABDULKADIR NA LUBNA SUFYAN SHIMFIDA Alhaji Ahmad Bugaje shine yaro na farko a wajen Alhaji Auwal Bugaje da Hajiya Sa’adatu da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su fulani ne,da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su Fulani ne, duk da ba sai an fada maka…
-
Blog
BACCIN SO
Cike gidan yake makil da jama’a, kana ganin yanayin tsarin ginin gidan kasan irin gidan masu dan rufin asiri ne daidai gwargwado, babban compound ne mai dan madaidacin girma dakeda wata yar kodaddiyan milk gate dayake a bude sabida jama’a dake shiga da fita. Yammata ansha makeup ansha anko, sun zagaye wata yar budurwa dakana ganinta kasan itace Amaryan sabida yanayin tufafin jian gaban…
-
Blog
MIJIN BUZUWA
Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri. Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun…
-
Blog
WANI AUREN
Page 1 Maryam tana cire hijjabi ta ce”Duk yadda ka ɗauka, ni dai ba zai taɓa yiwuwa ka fita tun safe sai dare ba kuma ace daren ma wai ba ka da lokacina sai ka gama fira a majalisa, ka ɗakko ni a gidanmu mai cike da jama’a ana raha ana dariya ka zo nan ka kulle ni kai kana majalisa? Kar ka ga…
-
Blog
KIDA A RUWA Book 1
Kayan hannunsu duk suka ajiye suna zubewa a gadon kowa na faɗin wash, dai-dai nan Ruky data rigasu shigowa ta fito daga bayin alamar har tayi alwysSuma duk miƙewa sukai, dan rashin yin sallar akan lokaci na tsaye a ran kowannensu. Bintu ce kawai ke period dan haka taja ledar snaks ɗinsu ta fara ci tana faɗin, “Bari muga mi Sayyadin ya aiko mana…
-
Blog
GUDUN AURE
GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE 🍒 M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…
