25 Results with the "hausa novel" tag
-
Blog
ABDULKADIR
ABDULKADIR NA LUBNA SUFYAN SHIMFIDA Alhaji Ahmad Bugaje shine yaro na farko a wajen Alhaji Auwal Bugaje da Hajiya Sa’adatu da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su fulani ne,da suke kira da Daada. Asalinsu yan garin Bugaje ne da yake karamar hukumar Katsina, tsatson su Fulani ne, duk da ba sai an fada maka…
-
Blog
NAMIJIN ZUMA
Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…
-
Blog
ABU CIKIN DUHU
A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…
-
Blog
DUKAN TAIKI
Daga marubuciyar Ku yi mana adalci Aure A Yau Sandar dukan uwargida Miji goma Iya ruwa Wani auren Ranar kuka Da walakin Matar shige. Da sauransu 08028966015 PAGE 1 Da farko zan fara da bayanin sunan labarin nan, karin magana ne wanda ake cewa (An bar jaki ana dukan Taiki) Taiki shi ne jaririn jaki mai rauni, to ya kamata a ƙyale…
-
Blog
KARAGAR MULKI
Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba har da ita kanta Sarauniyar, ke da ma mutanen gari baki ɗaya,”….” A’a kar ki ce haka Gimbiya Junainah domin a yanzu zamanki anan yana cikin haɗari,barazana,firgici harma…
-
Blog
BACCIN SO
Cike gidan yake makil da jama’a, kana ganin yanayin tsarin ginin gidan kasan irin gidan masu dan rufin asiri ne daidai gwargwado, babban compound ne mai dan madaidacin girma dakeda wata yar kodaddiyan milk gate dayake a bude sabida jama’a dake shiga da fita. Yammata ansha makeup ansha anko, sun zagaye wata yar budurwa dakana ganinta kasan itace Amaryan sabida yanayin tufafin jian gaban…
