Search
You have no alerts.

    13 Results in the "Uncategorized" category


    • YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN KWANCIYA Thumbnail

      1) ki makale maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro… 2) Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi…take maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin dadi……

    • Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ??? ????? ?????? ?? ???? ??? ???? ??? …….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miƙe. Cikin layi irin na rashin ƙarfin jiki na koma ɗakin dana kwana. Handbag ɗina na ɗauka tare da hijjabin danai sallar asuba.…

    • Sexy Boss Complete Book Thumbnail

      _?️THE SEXY BOSS?️_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahim? _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga…

    • Blog

      new books

    • Ku Dube Mu na Batul Mamman Thumbnail

      Ku Dube Mu na Batul Mamman Gidan Mal Ali Gidado babban gida ne a cikin karamar hukumar Sumaila dake Kano. Attajiri ne wanda Allah Ya azurta da dabbobi masu tarin yawa. Garken shanu, tumaki da awakinsa bazasu kirgu ba saboda yawansu. Wata katuwar gona ya samu a can bayan gari ya zubesu yana kula da kayansa da taimakon mutane kalilan saboda bazai juri biyan…

    • Kazar Kwanci by Rufaida Omar Thumbnail

      Kazar Kwanci by Rufaida Omar *KAZAR KWANCI…* ©Rufaida Umar *Free pages* *PAID BOOK* _*Haɗakar fiƙrah littattafai uku ne na marubuta??*_ Rufaida Umar ??KAZAR KWANCI. Fareeda Abdallah ??RANAR NAKA. Jeeddah Lawals ??NADIA Zaku Iya shiga wannan link din domin samun data mai sauki da rahusa https://smedata.com.ng *1)*  ” Mairamu! Mairamu!!” Matar dake zaune saman kujera ƴar tsugunno dafe da kumatu yayinda ɗaya hannun ke riƙe…

    • IDAN KAYA YA GAJI….GAMMO MA YA GAJI BOOK 3 Thumbnail

      LITTAFI NA UKU BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO 1 TSOKACI *MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN DA LABARIN YA ƘUNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU* *ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA’A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN…

    • IDAN KAYA YA GAJI….GAMMO MA YA GAJI BOOK 2 Thumbnail

      LABARI MAI DAƊIN SAURARE Abinda ya faru shine Jiya da daddare da misalin ƙarfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na ɗauka sabida ban fiye ɗaga waya ba nafi gane a turo mun saƙon karta kwana. Sai tace dani “Ƴata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai…

    • Idan An Cizaa  Complete Thumbnail

      Idan An Cizaa Complete Page 1 GOMBE STATE: Jihar Gombe 3rd, FEBUARY 2022: Uku ga watan Fabareru shekara ta dubu biyu da ashirin da Biyu. DAY: WEDNESDSY: Ranar talata TIME: 10:30AM, Ƙarfe goma da rabi na Safe AREA: Wuri: No.442 Karamchi tv. G.R.A state lowcos PROGRAM: Tare da taurarin Karamchi tv Sunana FATIMA KABIR SULAIMAN DABO wacce kuka fi sani da (MIMIN KARAMCHI). Ni…

    • HAIHUWA DA HANJI Thumbnail

      Wannan littafi nawa mai suna HAIHUWA DA HANJI ban san ta ya zan fasalta muku ba amma tabbas yayi matuƙar shan bambam da sauran littatafai na don labari ne na wata baiwar Allah da ya faru a gaske, kashi saba’in cikin ɗari duk ya faru sai kaɗan da za mu ƙara ta yadda zai ƙayatar ya kuma isar da saƙon da muke buƙata ba…

    • GUDUN AURE BK2 Thumbnail

      *1*  Mintina goma da yin posting din maigidan ya kira ina d’aga waya ya fara fad’a cikin tashin hankali wai akan wane dalili zan zauna na yi dogon rubutu na ‘batanci ga babban mutum irin Alhaji Tajo. Ashe wato duk ko’karin da yake yi mini bana gani kenan har sai na zartar da hukunci babu umarninsa. Na dinga ko’karin gaya masa cewa babu fa…

    • Blog

      GUDUN AURE

      GUDUN AURE Thumbnail

      GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE ? M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…

    Note
    error: Content is protected !!