13 Results in the "Uncategorized" category
-
Labarin Abadan da’iman labari ne akan wata matashiya mai suna Maryam wadda ta samu jarabawar rashin aure da wuri wanda sakamakon haka take fuskantar kalubale na rayuwa ta hanyar zagi, habaice habaice da kuma gori daga gurin Matan Mahaifinta har ma dashi kanshi Mahaifin nata a wasu lokuta. Maryam itace Babbar yarinya a gidan su kuma tana da qanne dayawa da suke yan uba…
- Previous 1 2
