Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Blog

      ZAGON KASA

      ZAGON KASA Thumbnail

      🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺                         _Wattpad @_                *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….*   Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a  parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan  ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito.  …

    • ZAFAFAN LITATTAFAN HAUSA NA 2024 Thumbnail

      ZAFAFAN LITTATTAFAN HAUSA GUDA GOMA [10] NA SHEKARAR 2024 Aduk lokacin da shekara ta zo karshe, kowane sashi  na rayuwar yau da gobe na kokarin tantancewa da kuma fitar da jadawalin abubuwan da suka gudana a wannan shekara da ta gabata. Ta hakan ne za a gane nasarorin da aka samu da kuma kalubale, kamar haka ne muma a fannin mu na masu karatun…

    • WA GARI YA WAYA Thumbnail

      WA GARI YA WAYA Rubutawa MARYAM IBRAHIM LITEE (labarin zaman kishin mata hudu wanda ake ragargaza kishi a gwangwaje abun sai wanda ya karanta.) Chapter One Sai da ƙarfe ɗaya muka shiga kaduna, kayan kwalliyata na ciro na kuma gyara fuskata, Na goggoga turaruka a jikina. Ina nuna ma direba hanya muka isa har gidan, Horn direba yayi,ina niyyar sanar ma shi ba maigadi…

    • UWA KO UKUBA Thumbnail

      💫 UWA KO UKUBA?💫       ✍🏻M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…

    • Turken Gida – Chapter Twelve Cover
      by Janafty Rahila ce jirgin danƙaro ita ce karshen zuwa har sai da na yi mata tsiyan tana kusa amma itace ƙarshen zuwa. Tana dariya ta ce " Ni fa na ɗauka ni ce ma farkon zuwa kawai sai na ga gida ya cika." Muna ta mata dariya ni da Ya Balki. Amina ta kira waya da ta ji gida cike kowa da kowa na nan kamar ta yi kuka ta ce ta yi missing. Ta so zuwa amma ba ta samu dama ba sai dai ta ce sallar layya in sha Allahu da ita za a yi. Ya Auwal kuma ni na kira shi a waya ya ce sun ɗan fita da laila ne da yara gidan shuru…
    • TURKEN GIDA Thumbnail

      TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novels
    • Story

      Turken Gida

      Turken Gida Cover
      by Janafty Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni kaɗai ƙara miƙe kafata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan…
    • TAKUN SAAKA Thumbnail

      🔮TAKUN SAAƘA!!🔮 ZAFAFA BIYAR 2K22 Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al’umma. Ka haneni rubuta abinda zai cutar da wanina da ni kaina. ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan bayin ALLAH da suka bar duniya😭🙏🏻. Masoya abokan tafiya ga ZAFAFANKU BIYAR sun sake dawowa a karo na biyar insha ALLAH☺️🤗 ___________________ Chapter one…

    • Blog

      TAIMIYYAH

      TAIMIYYAH Thumbnail

      [12/14, 3:41 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*❤️ ©️Ayshat Ɗansabo Lemu✍🏻  *MABUƊI*  *Ina me farawa da godia ga Allah subhanahu wata’ala,da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna asama,ina roƙo ubangiji yayi riƙo da hannuna wajen rubuta dai-dai,ya kuma yafe kusakuran da zasu iya kasancewa aciki Ameen.*  *SADAUKARWA*  *Na sadaukar da wannnan littafin gaba ɗayansa zuwa ga duk wata me nakasa,especially masu…

    • Son Rai – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ana tashi daga makaranta ta sa'ba jakarta a kafad'a ,ko ta kan kawayenta bata bi ba ta soma k'ok'arin fecewa , kawarta fidda ta biyo bayanta da sauri tana Kiran sunanta "yesmin ...!yesmin!! "Ki jirani mana ya naga yau kina k'ok'arin tafiya ki barni ? Yesmin ta tsaya tana yatsina fuska tare da 'bata rai ,saboda ganin fidda na k'ok'arin 'bata mata lokaci , tace " wai menene fidda ? "Bangane menene ba naga…
    • Son Rai – Chapter Twenty-two Cover
      by Aysha A Bagudo " hafsa kamar yadda kika ji na fad'a d'azu ,zan aurar da yesmin ga wanda yafi cancanta da rayuwarta ,bazan duba wata halaka, ko wani abu ba ,idan faruk din ne yafi cancanta zan bashi aurenta ,idan Kuma wani ne daban , shima haka ,fatana dai kiyi mata addua " yana gama fad'ar haka ,ya yunkura yana k'ok'arin zare yatsun yesmin dake cikin nashi, ya mike tsaye idanunshi akanta ,har lokacin ganin da yayi mata manne a kirjin amininsa, yaki 'bacewa acikin kwayar idanunshi . " Ita kuwa umma zaune kawai take…
    • Son Rai – Chapter Twenty-three Cover
      by Aysha A Bagudo "Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...? Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ... " Uncle Jamil zaka aureni...... ? "Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na…
    Note
    error: Content is protected !!