Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • AJIYA A DUHU Thumbnail

      *_Typing📲_*       *_💞AJIYA A DUHU….💞_*  *_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_* *_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._ *_Instagram👇🏻_* 🅿️➖0️⃣1️⃣ …….Ƙaddarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne ɗan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman yaƙin ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar…

    • UWA KO UKUBA Thumbnail

      💫 UWA KO UKUBA?💫       ✍🏻M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI! EPISODE 1️⃣ Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie…

    • A DUNIYA TA Thumbnail

      *A D U N I Y A T A* 🌎 *_H U G U M A_* __________________________ Page 01 *_The gateway_* “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • ZAFAFAN LITATTAFAN HAUSA NA 2024 Thumbnail

      ZAFAFAN LITTATTAFAN HAUSA GUDA GOMA [10] NA SHEKARAR 2024 Aduk lokacin da shekara ta zo karshe, kowane sashi  na rayuwar yau da gobe na kokarin tantancewa da kuma fitar da jadawalin abubuwan da suka gudana a wannan shekara da ta gabata. Ta hakan ne za a gane nasarorin da aka samu da kuma kalubale, kamar haka ne muma a fannin mu na masu karatun…

    • Blog

      KALBIM

      KALBIM Thumbnail

      *_KALBIM_* _Mamuhgee_ #Zafafabiyar 1 Bismillahir Rahmanirraheem Ina rokon ALLAH Subhanahu wata’ala yanda zan fara littafin nan lafiya cikin aminci da yardarsa ya bani ikon kammalawa cikin kwanciyar hankali da nishadi tareda dacewa lfy Ni da yan uwana gabaki dayanmu.AMIN. Dan Allah ku kasance masu uzuri idan an samu kuskure ko mantuwa da makamantansu,Thank you. ******** ZADEENs HEALTH CEN/SPEACIALIST, WEDNESDAY 1:40Am Tin kafin isowan motocinsu…

    • GABA DA GABANTA Thumbnail

      💫GABA DA GABANTA 💫 Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…

    • Farar Wuta Complete 1 Thumbnail

      SHIMFIDA. A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! Me zai faru a lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai? A lokacin da ka shiga shiga cikin wata duniya da zaka ji baka son barinta? ka bi ahalin cikinta kuna nutsewa cikin ramin da baku san dashi ba? ka shagala…

    • MALEEKA MALIK Thumbnail

      💦MALIKA MALIK💦..!* (Sai na rama..) By Janafty 1 Free Fage KATSINA Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin nasu,dukkansu fuskarsu sanye da Hula…

    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Karya yake..." Abinda Nura ya fada kenan yana kallonsa a lokacin da yake tsaye a gabansa. Shi din da ya dawo ya sake nemansa lokaci kadan bayan rabuwarsu, don a tunaninsa tun bayan lokacin da suka sauke shi sun dade da barin garin, sai gashi cikin abinda yake kasa da awa guda kiransa ya sake shigowa wayarsa da tambayar yana ina? Kuma bai bata lokaci ba ya shaida masa inda taken duk da mamakin da ya kama shi,…
    • Dingishin Kwado  book 3&4 Thumbnail

      DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…

    • Muwaddat – Chapter Eighteen Cover
      by Aysha A Bagudo Tun bayan fitar bunayya daga d'akin abi,abi ya kasa samun natsuwar zuciya a game da al'amarin tillon d'ansa, " a zahirin gaskiya yana jin tamkar ya biye masa ne, yayi masa abinda ya bukata, amman lokacin daya tuna shekarunsa a duniya a halin yanzu sai yaga gabadaya lamarinsa na tattare da kuruciya da sharrin soyayyar farko ne , Wanda mafi akasari akan samun haka acikin wannan duniya . soyayyar kuruciya mafi yawa matasa na tsintar kansu ciki wannan shaukin mai wuyar misaltuwa Wanda da wuya akai ga…
    • Cutar Da Kai – Chapter Seven Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tambayar da yayiwa nawal yasa ta mike tsaye cike da yauki da rausaya ta soma takowa zuwa bakin kofar Kitchen din ,ta tsaya a gabansa tare da rungume hannuwanta duka a saman qirjinta ta tsura masa idanunta tana kare masa kallo ,ganinta tsaye a gabansa yasa kisna juyawa da sauri tana danne kukan dake shirin kufce mata dan babban abun kunya…
    Note
    error: Content is protected !!