Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Farar Huta 2 – Chapter Eleven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "What?" Ma'aruf ya faɗa da tsananin mamaki yana kallon fuskarsa a cikin mudubin ɗakin dake fuskantarsa. "Baka ji ni bane ba? Nace maka auren Munaya nazo nema." Mamaki ya nuna tar akan fuskar sa yana shafa gashinsa ta baya. "Wallahi da na iya zagi zan ɗura maka wanda zaka kwana kana juyi Ishaq." Daga cikin wayar Ishaq yaja tsaki sannan yace. "Ai na gaya mata raini zata jawo min, amma tace in fara tambayarka…
    • Duniya ta – Chapter Fifteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rukky ta cigaba da bin Iliya bakanike da kallo. Ya mike ya zura hannunsa a cikin aljifansa na biri da wando shudaye. Fuskarsa kadaran kadahan. Sai take jin kamar ta je ta ce ma sa " Ka san irin abunda nake ji kuwa? Ka san kalar damuwar da ke zuciyata? Idan ban sha ba, ya zan yi na manta da damuwa ta?" To amma sai jikinta yake bata Iliya bakanike ba zai bata gaskiya ba. Watakila ma ya bita da zagi ganin hakan kamar…
    • Huriyya Chapter 2 Thumbnail

      𝗣𝗮𝗴𝗲 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta da sauri ta goya tare da daukar lunch box…

    • Riqqon Kaka Chapter 1 Thumbnail

      RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ ‘ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai…

    • Ingarman Namiji Complete Thumbnail

      Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa…

    • Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce Thumbnail

      Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce      A true life story Na K.A.S Precious Hajja ce👈 HASKE WRITER’S ASSOCIATION💡 (Home of expert & perfect writer’s) DEDICATED TO Sanah Isma’il matazu. Bismillahir Rahmanur Rahim…..   “Hakk’in mallakar Hajja ne, kar wanda yayi min sauyi a cikin sa please.” Page 1 A makaranta.    “Uwani halilu?”      “Present sir..”    “Baraka lado?”     …

    • Muwaddat – Chapter Eighteen Cover
      by Aysha A Bagudo Tun bayan fitar bunayya daga d'akin abi,abi ya kasa samun natsuwar zuciya a game da al'amarin tillon d'ansa, " a zahirin gaskiya yana jin tamkar ya biye masa ne, yayi masa abinda ya bukata, amman lokacin daya tuna shekarunsa a duniya a halin yanzu sai yaga gabadaya lamarinsa na tattare da kuruciya da sharrin soyayyar farko ne , Wanda mafi akasari akan samun haka acikin wannan duniya . soyayyar kuruciya mafi yawa matasa na tsintar kansu ciki wannan shaukin mai wuyar misaltuwa Wanda da wuya akai ga…
    • Cutar Da Kai – Chapter Seven Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tambayar da yayiwa nawal yasa ta mike tsaye cike da yauki da rausaya ta soma takowa zuwa bakin kofar Kitchen din ,ta tsaya a gabansa tare da rungume hannuwanta duka a saman qirjinta ta tsura masa idanunta tana kare masa kallo ,ganinta tsaye a gabansa yasa kisna juyawa da sauri tana danne kukan dake shirin kufce mata dan babban abun kunya…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter One Cover
      by Aysha A Bagudo *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...DR jamil abokin mahaifina ne kut da kut asali ma tare sukayi karatu da mahaifina, tun daga kan primary har zuwa jama'a, sai dai kowanensu da bangaren da ya karanta ,mahaifina matukin jirgin sama ne, while Dr jamil ya kasance likitan mata a babban asibitin aminu kano .akwai shakuwa sosai atsakanin Dr jamil da mahaifina domin hatta aure ma rana daya aka d'aura musu ,mahaifina bai kasance mazauni ba yasa…
    • Kura a Rumbu – Chapter Two Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Washe gari daƙyar na yakice bacci nayi shirin makaranta, ina gama karatu Bilal ya kirani har gurin ƙarfe ɗaya muna hira kafin ya barni na kwanta dama ga gajiyar dana kwaso a makaranta jiyan na ɗora data girki sannan dana dawo gidan ma ban zauna ba na tarar anyi fenti a ɗakina gaba ɗaya an hargitsamun kaya seda na gyara su sannan na kwanta. Shaf na manta da munyi faɗa da Hansa'u jiya na zauna jiran zuwanta…
    • Kura a Rumbu – Chapter Thirty-four Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Kwanaki biyu da suka biyo baya nayi su ne cikin taimakon ubangiji domin a kowacce daƙiƙa ji nakeyi tamkar numfashi na zai iya yankewa. Babu abinda yake shiga cikina banda ruwa da paracetamol da nake ta banka saboda azababben ciwon da kaina kama, ikon Allah kaɗai yake riƙe dani akan ƙafafuna hatta yaran ma game game kawai nake musu duk abinda hannu ya kai nake haɗawa na basu su ci. Nayi kuka har hawayena sun ƙafe ya zama sai na zuci nakeyi, a duk sanda na tuna abinda naji kuma na gani dangane da…
    Note
    error: Content is protected !!