492 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Huriyya Chapter 5
𝗣𝗮𝗴𝗲 5️⃣ “Akwai matukar mamaki ace duk son da Appan Hurriya yake miki ya sake ki, saki fa Iyami?” Amma ta saka hannu biyu ta share hawayen fuskarta. “Ni ma dai ganin nake kamar ba sakin ba ne, saboda ban saka ran ba mutuwa ce zata raba ba, har yanzu tunani nake ko dai boye min yayi? Wata kila na masa wani laifi ban…
-
RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. “Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?” Ta ce,…
-
Blog
Fadwaah Part 3
FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar Asibiti ce ,tsaye Fadwaah take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg [6/25, 11:52 PM] Rahma Kabir: *KAZAMAR AMARYA* Na © Rahma Kabir MrsMG. Page 1. *Gargad’i* _Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a mayar mini da shi Audio a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-one
Zaune take a lambu gidan Kamar yadda tasa ba ,tana karkad'a kafafunta ,tun daga nesa tajiyo daddan kamshin turarensa mai sanyi kamshi ,ahankali ta lumshe idanunta wani sanyi dadi ya mamaye zuciyarta ,ba tayi k'ok'arin waigo ba, har sanda ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo , tare da aiyana yadda idan ya sameta arayuwarsa zai sarrafata , ciza gefen bakinsa yayi sannan ya shafa sumar kansa ya janyo d'aya daga cikin kujerun dake ajiye a gurin gabanta ya zauna yayi crossing leg disa, ya tsura…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Ten
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana zaro mata ido "kina hauka ne salon kisa yara su farka su ɗauka wani mugun abu nake miki "? Wani irin harbawa zuciyarta tayi a sanda ta jita kwance a saman faffad'an qirjinsa dake kwance da laulausan gashi , hannunsa ta cire tare da marairaice murya kamar zatayi kuka tace "to ai kaine kasani ihun".yaja tsaki yana furzar da iska mai zafi…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Forty-two
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Four
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ,,,,,Zaro idanuwa tayi waje cike da firgici da matsanancin tsoro, take kuma jikinta ya d'auki rawa ,ta fixge uniform dinta daga hannunsa ta soma k'ok'arin sakawa ,shi kuma ya juya cikin sauri ya koma office din, ya kwaso mata canvers dinta ,ya manta bai d'auko jakar makarantatta ba " Koda ya shigo bathroom din tuni har ta saka uniform dinta jikinta kyarma ... Kallo d'aya yayi mata ya gano tsoron dake…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Five
A motar Nasir na ganshi, ya kame a ciki yanda kasan tasa. A raina nace kuɗi dai ze yi wa Bilal kyau dan kalarsu aka masa. Yanayin surarsa da irin kayan da yake sakawa ba zaka kalli gidansu kace daga nan ya fito ba. Yana son gayu, sau tari na kan raya a raina nan yake kashe kuɗin sa gurin siyan sutura da takalma haɗi da agogo masu tsada duk abin da samari sa'anninsa suke yayi zaka ganshi dashi hakan kuma yana burge ni duk da ba wadata ce dashi ba amma ba yanda za'a yi ka ganshi ka raina shi. A gaban…-
247.6 K • Completed
-
-
HALIMA Sati na biyu a Asibiti kafin aka sallameni zuwa lokacin kuma Alhamdulillah na samu sauƙi sosai ko in ce nayi matuƙar ƙoƙarin gurin yakice damuwar dake raina ko dan in samu na bar gadon Asibitin domin a zahiri basu da maganin matsalata kamar yanda kullum Dr yake nanata mun ni zan yiwa kaina maganin matsalata in cire koma menene na saka a raina yake neman halakani. Zama yayi ya mun karatun Yaya da ƙanwa kamar yanda ya ce, "Ki dubi yanda hankalin iyayenki da yan uwanki duk ya tashi saboda ke, ki…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Eight
Hasashen sa kuwa bai tafi a banza ba,dan Hajiya zeenah tanajin an fara gangara ta mulmulawa toro ashar. "Kai kuwa wanne ɗan rashin arziƙine,kashe mu zakayi bayan ka karbi kudi,wannan wane irin wajene na kawo kaina ni zeenatu,akan wata biyan buƙata ta duniyah. Juya juya damu na fasa zuwa garin waje saikace hanyar aljanu" Juyowa toro yayi yana dariyah,tareda ƙarewa mutanen cikin motar kallo kafin yace. "Ai hajiya tunda har muka ɗau hanya tofa sai munkaita casss,kuma banda abinki hawa ɗaya fah muka… - Previous 1 … 36 37 38 … 46 Next
