Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna "Uhm karki ce mai yasa na tambayeki,amma menene haka kike nema a wajen wannan yarinyar,abinfah ya wuce yanda kike zato. Bayan bacewarta daga garinnan komai yafara tafiyah normal,saidai kuma mahaifiyar ta inna Danejo bata manta da batan ƴar ta ba,dakuma mummunan zagin da ake binta dashi. Hakanne yasa abin yafara damunta da kaɗan kaɗan,ga kuma dama ciki mai wahalarwa. Ba a tashi sanin mai ya faru ba har saida tazo haihuwa matsala ta tashi gadan gadan. A nanne mlm Ahmadu ya kaita asibiti amma tagagara…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Twenty-seven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shirin fita zuwa wani katafaren wurin gyaran jiki da Amma ta biya kuma ta ce za ta turo direba ya ɗauki Hamdi kafin ƴan kawo lefe su iso take yi. Zee da ƙanwar Anti Labiba mai suna Fadila ne ƴan rakiya. Komai cikin mutuwar jiki take yinsa musamman da jiya bata sami isashshen bacci ba. Tayi ibada kuma tayi kuka sosai. Yawanci akan ce asiri birkita tunanin mutum yake yi har ya kasa gane taƙamaimai me yake…
    • Farar Huta 2 – Chapter Sixteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Awwalu ya cije lebbensa, kansa yana gyadawa... Gyadawar da shi kansa bai san yana yi ba, idanunsa sun canja, dun cika kuma sun yi fayau, suna tsaye akan fasashshen gilashin kofin dake gabansa, kofin da ya tarwatse tun daga lokacin da Hajiya Salamatu ta feɗe masa biri har wutsiyarsa game da dukkanin shirin Kilishi akansa. "... Haukata take shirin yi Awwalu, tace zaka ƙare rayuwarka ne kana biyan bashin abinda…
    • Duniya ta – Chapter Twenty Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ashe tsakanina da ke wani alamari ne mai ban mamaki? Ashe tsakanina da ke 'yanuwantaka ce? Ashe tsakanina da ke soyayya ce? Me ya sa abubuwa ba sa zuwa a daidai lokacin da ya kamata su zo? Me ya sa su kan zo a kurarren lokaci? Me ya sa???? Almustapha Iliyaso Tillaberi ( you may need a tissue paper, this is going to be a tough ride. Going on a break i have exams to write. Do not conclude until…
    • Nihaad Chapter 2 Thumbnail

      ~~ 2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fans🥰😍 Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya karye amma take ta bobboye mana, Hajiya Aunty Zahra mai siyar da harawa, Hajiya Nafisa Mom twins, Su Hajiya Aunty Maryam, Uwar Nabeela, Mrs Jay, Hajiya Inna, Hajiya Deejah, Hajiya Zeenaru, Nanisa Zero Zero, Hajiya Bilkisu, Hajiya Rabia,…

    • Kanwar Maza Chapter 6 Thumbnail

      P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan. Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya ɗago ya kallesu ya ce “Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?” Hauzaifa bai amsa masa ya tambaye shi”Mama tana nan?”…

    • Riqqon Kaka Chapter 6 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iya‘ hukunta mu idan munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci ba, ‘sai don laifin da tayi, ta ; kama…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 2 Thumbnail

      *E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book…

    • Mijin Fateemah By Maryam Ahmad Thumbnail

      MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…

    • Captain Junaid na Khaleesat Hydar Thumbnail

      Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…

    • Muwaddat – Chapter Twenty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ....gabad'aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d'agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki " ita kuwa take jikinta ya d'auki rawa tasoma k'ok'arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace "wai me ye haka ne bunayya? " bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi " muryarsa a kasalance yace "kiyi baccinki mana ko na…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twelve Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Shiru yayi yana kallonsu suna kuka zuciyarsa cike da matsanancin takaici , haka kawai tana neman d'agawa yaransa hankali a karon banza da kukanta ,qirjinsa sai faman tafasa yake , babu abinda ya tsana a rayuwarsa kamar yaga uwa da ya'yanta suna kuka rungume da juna wannan abu na bala'in d'aga masa hankali .. "wannan wacce irin tarbiyya ce yayi maganar a…
    Note
    error: Content is protected !!