13 Results in the "Zafafa Biyar Book 2" category
-
ALLAH ka gafartama iyayenmu ?? Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ????? ???? ????? …….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet ɗin saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai ƙyau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma ɗin dai an…
-
Typing?* ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ??? Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…
-
GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi “Har yanzu kunqi yimin…
-
… Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ????? ???? ??? …….Ɗan motsi Samraah tayi fuskarta a yamutse baki a taɓe kamar mai shirin sakin kuka. Idanu kawai ya zuba mata yana kallon yanda take laɓe bakin, ƙoƙarin motsa hannunta da tai ya sashi sakin wanda ya riƙe ya riƙe mata wancan gudun karta goce ruwan, sake yamutse fuskar tayi da…
-
Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ????? ???? ??? ….Suna shiga cikin headquter ɗin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ƙarasa gareshi an shige dashi wani ɗakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ƙarema ɗakin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an wani…
-
Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ????? …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ƙarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuɓuta daga garesu…
-
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ??? ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :001 _ __ welcome to Al-Haramein university Naduka shine kalmomin da wani babban majigi kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na cikin makarantar. Daga can gefen inda suke gangarawa suna tafiya…. Wani babban majigi ne na daban dake rubuce da manyan bakin faculty of social sciences…
-
Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ??? Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…
-
Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ??? …….Hankalinsu ya tashi matuƙa da ganin yanayin Samraah a asibiti. Yayinda Dr Su’adah ta sake ruɗar da su da bayanin haɗarin da Samraah ke ciki. Tare da tabbatar musu idan ba’a sadata da ƙwararren likitansu dake birnin tarayya Abuja da zama ba za’a iya rasata, dan zuciyarta na gab da bugawa…
-
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ??? ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO __ “Layla Auwal Hamidniyya… Nawraah Junaid hamidniyya?” Suka jiyo wata siririyar muryar a bayan su tana kiran sunayen su. Da sauri suka juya. Wata matashiyar budurwa ce haka ba zata dara shekarun su ba. Sanye cikin riga da skirt ta nannade jikinta da wadataccen mayafin . Fuskar ta dauke da gilashin…
-
KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) ??? ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a tsorace yake maganar da yake musu. Suma…
-
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 01 COEUR BRISE(BROKEN HEART) https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ “hasbunallahu wani’imal wakil” ama ta sake furtawa a karo na barkatai cikin adadin da batasan yawansa ba na faduwar da gabanta yakeyi. Tun lokacin da motarta ta saitu saman hanya zuciyarta ta fara wani irin tsinkewa da batasan meye dalili ba. Ta laluba tunaninta kaf…
- 1 2 Next
