Search
You have no alerts.

    13 Results in the "Zafafa Biyar Book 2" category


    • Gudun Kaddara Part 2 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 02 Wani irin zuciyar ama keyi cikin qirjinta “Maina?,maina?,me yakai maina aikata irin wannan mummunar ta’asar duk da cewa sultana halalinsa ce?” Tambayar data dinga yawo kenan a qirjinta tana sanyawa zuciyarta wani irin zafi. Zallar rashin imani da tausayi kawai ta hango tattare da maina din wannan karon,abinda bata taba gani ba…

    Note
    error: Content is protected !!