Search
You have no alerts.

    13 Results in the "Uncategorized" category


    • Blog

      GUDUN AURE

      GUDUN AURE Thumbnail

      GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE ? M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…

    • GUDUN AURE BK2 Thumbnail

      *1*  Mintina goma da yin posting din maigidan ya kira ina d’aga waya ya fara fad’a cikin tashin hankali wai akan wane dalili zan zauna na yi dogon rubutu na ‘batanci ga babban mutum irin Alhaji Tajo. Ashe wato duk ko’karin da yake yi mini bana gani kenan har sai na zartar da hukunci babu umarninsa. Na dinga ko’karin gaya masa cewa babu fa…

    • HAIHUWA DA HANJI Thumbnail

      Wannan littafi nawa mai suna HAIHUWA DA HANJI ban san ta ya zan fasalta muku ba amma tabbas yayi matuƙar shan bambam da sauran littatafai na don labari ne na wata baiwar Allah da ya faru a gaske, kashi saba’in cikin ɗari duk ya faru sai kaɗan da za mu ƙara ta yadda zai ƙayatar ya kuma isar da saƙon da muke buƙata ba…

    • IDAN KAYA YA GAJI….GAMMO MA YA GAJI BOOK 2 Thumbnail

      LABARI MAI DAƊIN SAURARE Abinda ya faru shine Jiya da daddare da misalin ƙarfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na ɗauka sabida ban fiye ɗaga waya ba nafi gane a turo mun saƙon karta kwana. Sai tace dani “Ƴata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai…

    • IDAN KAYA YA GAJI….GAMMO MA YA GAJI BOOK 3 Thumbnail

      LITTAFI NA UKU BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO 1 TSOKACI *MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN DA LABARIN YA ƘUNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU* *ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA’A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN…

    Note
    error: Content is protected !!