Search
You have no alerts.

    165 Results in the "Romance" category


    • Tabarmar Kashi Chapter 3 Thumbnail

      03          Ɗaya daga cikin yammaci ne wadda ke jerin yammacin da albarkar ubangiji ke sauka daga sama zuwa ga bayinsa dake rayuwa a doron qasa sanadiyyan haduwar hadari da samuwar saukan ruwan sama,kama daga mutane dabbobi aljannu da sauran halittun dake qarqashin ruwa saman bishiyu da sauran bingiren da idanuwa basa iya ganinsu,raunin hankali,nakasa da kasawa irin ta abun halitta ya yiwa hankali…

    • Furar Danko Chapter 2 Thumbnail

      _LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR ‘KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*? Zafafa?? *_ALLAH ya gafartama iyayenku??_* ???????   ? ????? ????’?….!!?            ????? ?????? ???? ??????? 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai…

    • Amatulmaleek Chapter 4 Thumbnail

      4 Duk fada da masifar daya daga cikin  ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 1 Thumbnail

      Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi su ɗaura a youtobe wlhy wlhy na rantse duk…

    • Muwaddat – Chapter Thirteen Cover
      by Aysha A Bagudo — ..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsa…
    • Huriyya Chapter 2 Thumbnail

      ???? 2️⃣ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. “Amma na tafi kar na yi latti” Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce “Kya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga latti” Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta da sauri ta goya tare da daukar lunch box…

    • Riqqon Kaka Chapter 1 Thumbnail

      RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ ‘ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai…

    • Fadwaah Part 1 Thumbnail

      FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa  zaman italyn  suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ɗaya yayi sanyi yasan dole…

    • Muwaddat – Chapter Thirty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo — ...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…
    • Muwaddat – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo — ..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…
    • Zafin Kai Chapter 3 Thumbnail

      3 Sam Hande bata wani tsoro kaman ‘dan nata take duk shi kam na musamman ne a fagen taurin zuciyar da batada tausayi ko taushi ko kadan akan komai da kowa sai akan qaruwarsa,dan haka kai tsaye hande ta fito tsakar gidan idanuwanta a kofa tana qwala kiran Ababa din da karfi sbd ya fito cikin sauri da shirin harbe kafar koma wane shegen…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 5 Thumbnail

      *PAGE 5*             Past Hankalin Habu ba Karamin tashi yayi ba da yaga alamar Gwaggo da gaske take so take ya saki Zinatu da yake jin ba zai iya rayuwa batare da ita ba,dan Yana balain Santa kamar ya Ciro ransa ya bata,dan bai kawo ma zai tab’a iya aurenta ba dan  a cikin samarinta shine ma talaka san da yake mata yasa duk…

    Note
    error: Content is protected !!