164 Results in the "Romance" category
-
[4/9, 1:48 PM] ๐๐๐๐๐๐๐๐ MI,WASMITI…..page 5โฃ Na Aysha Ali Garkuwa ๐๐๐๐๐๐๐๐ โญโญโญโญโญโญโญโญ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankaliโฆ
-
Chapter
Muwaddat โ Chapter Twenty-nine
.....yana shiga d'akin ya sameta zaune a gefen gadonta ,tana waya da yaya al'ameen, tana jin kamshin turarensa ta d'ago kanta da sauri ,suka had'a ido dashi, take kirjinta yayi wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske,ta tsura masa idanuwanta tana kallonsa, fuskarta da al'amun rashin gsky , irin kallon da yake mata yasa tasha jinin jikinta tayi saurin yi wa yaya al'ameen sallama zuciyarta na dokawa.. Yayinda shi kuma ya cigaba da kafeta da tsumammun idanunsa kana ahankali yasoma ta kowa zuwa indaโฆ-
152.2โK • Ongoing
-
-
03 ฦaya daga cikin yammaci ne wadda ke jerin yammacin da albarkar ubangiji ke sauka daga sama zuwa ga bayinsa dake rayuwa a doron qasa sanadiyyan haduwar hadari da samuwar saukan ruwan sama,kama daga mutane dabbobi aljannu da sauran halittun dake qarqashin ruwa saman bishiyu da sauran bingiren da idanuwa basa iya ganinsu,raunin hankali,nakasa da kasawa irin ta abun halitta ya yiwa hankaliโฆ
-
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR โKASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*๐ฅฐ Zafafa๐ซถ๐ฅ *_ALLAH ya gafartama iyayenku๐ญ๐_* ๐๐ฒ๐ฉ๐ข๐ง๐ ๐ฒ ๐ซ ๐๐๐๐ผ๐ ๐ฟ๐ผ๐๐’๐….!!๐ซ ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ช๐๐๐๐๐๐ 2๏ธโฃ ……..ฦyakykyawan saurayi ne chocolate color maiโฆ
-
4 Duk fada da masifar daya daga cikin ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fadaโฆ
-
Typing ฦWAI cikin ฦAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ฦWAI CIKIN ฦAYA kamar yanda na fara, inafatan haษin kai daga gareku, haษin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ษaukar littafi su ษaura a youtobe wlhy wlhy na rantse dukโฆ
-
Chapter
Muwaddat โ Chapter Thirteen
..sauran kwana biyu muwaddah ta tafi ilori,nabeel ya kawowa M. A ziyara sun dad'e a d'akinsa suna hirar karatu daga bisani suka zarce da hirar muwaddah, inda nabeel yace M. A yakira masa ita su gaisa ,batare da 'bata lokaci ba ya d'auki wayarsa ya kira layinta tare da fad'a mata dalilin kiran, amman abun mamaki kai tsaye tace masa ba zata zo ba.. .. jikinsa yayi mugu mugun sanyi gbdy ya rasa ma mai zai cewa nabeel ?ai idan ya fad'a masa abinda tace dariya zai yi masa, murmshi nabeel yayi ya dafa kafad'arsaโฆ-
152.2โK • Ongoing
-
-
Blog
Huriyya Chapter 2
๐ฃ๐ฎ๐ด๐ฒ 2๏ธโฃ Ta aje plate din hannunta da sauri ta zari tissue ta goge bakinta. โAmma na tafi kar na yi lattiโ Amma dake kokarin jefa tawul a ruwa ta ce โKya ji da shi, kullum ke ce uwar yan latti sai an jiraki, ga kokari ga buga lattiโ Hurriya ta dauki jakarta ta makaranta da sauri ta goya tare da daukar lunch boxโฆ
-
RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ โ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance saiโฆ
-
Blog
Fadwaah Part 1
FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa zaman italyn suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ษaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ษaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ษaya yayi sanyi yasan doleโฆ
-
...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowaโฆ-
152.2โK • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat โ Chapter Two
..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'anโฆ-
152.2โK • Ongoing
-
- Previous 1 … 8 9 10 … 14 Next
