165 Results in the "Romance" category
-
[7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga…
-
🥚ƘWAI CIKIN ƘAYA!!🥚 Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alƙalamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.😭🙏🏻 Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar musulmi da suka rigamu kwanta dama, ALLAH ka kawo…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Seventeen
Yana jin ta kashe wayar gabad'aya ,ya zame ahankali ya kwanata dafe da marasa dake masa zugin sha'awa ,cikin wani irin shauki yasoma juyi akan katifarsa tare da runtse tsumammun idanunsa da suka gama canza kala tsabar jarabar dake cinsa. kusan awa daya ya d'auka kwance batare da bacci yayi nasarar d'aukarsa ba, illa juyi daya keta faman yi rike da mara, da kyar yasamu ya yunkura ya sauko daga kan bed yashiga bathroom yayi wanka ya fito ya sake kwantawa yana rawar sanyi ,dan jin yayi tmkr wanka da yayi…-
152.2 K • Ongoing
-
-
3…. Hade dayin wani mugun tsaki suka Kama hanyar faculty dinsu, Wanda ke cikin motar ne aka karasa fito da daya kafar cikin tinkaho da takama ya fito daga cikin ta gaba1 *SAGEER ABDULLAHI OMAR MAI FATA* kenan meji da kansa da nuna Isa akan dukiyar mahaifin sa Abdullahi Omar me fata, duk fadin garin kano Babu Wanda besan sunan sageer ba sbd yadda…
-
Blog
Cutarwa part 2
CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi. Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo maƙwabcin su, kasancewar yana da abun hawa, aka…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Thirty-two
..jikin abi a matukar sanyaye ya koma gida, zuciyarsa a cunkushe , gabad'aya ya rasa abinda ke masa dadi arayuwarsa ,ji yayi tamkar zai rasa tilon d'ansa ne a wannan karon sakamakon bugawar da zuciyarsa ke yi , shiru yayi yana kai kawo acikin d'akinsa yana dogon tunanin akan lamarin bunayya "Ina sonka ya kai d'ana ..... "Ina son ka rayu cikin farinciki .... "Bazanaso ganinka cikin tashin hankali da damuwa ba .. "Tabbass lokaci yayi da zan yi komai akan son zuciyarmu , matukar ina raye duk runtse duk…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twelve
....bayan abi ya fito daga wanka ,ummi ta taimaka masa ya shirya sannan, ta dawo ta zauna gefensa tace "ina jinka hubbeey gabadaya na matsu da zance da zaka min akan suraj " ki kwantar da hankalinki bafa wani abu ne ba ,wai muwaddat yake so ,shine nace masa ya bani lokaci zan yi magana daita , idan ta amince da zarar ta kammala karatunta sai ayi in Allah ya yarda "kai kai Amman naji dadin wannan labari sosai ,dan kuwa suraj akwai kirki ga hankali da natsuwa uwa uba yana da nasaba mai kyau , allah dai yasa…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Blog
Zafin Kai Chapter 1
BismillahirRahmanirRaheem Allah yabamu ikon gamawa lafiya 1 Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake a kansu tsaye tana musu fada cikin Iko da bayyanarda rashin ruwanta da abunda zai biyo bayan kuskuren da sukayi a lokacin tareda yi musu tini da ukubar dake tafe mai zafi. Ita din dake tsaye a kan nasu tana fadan mahaifiyace ga…
-
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa. dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…
-
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 MI,WASMITI….. page 2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciya💔 tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnar…
-
Blog
Sanyi Da Zafi Part 1
💫 SANYI DA ZAFI 💫 BISMILLAHI RAHMANI RAHIM ✍🏻M SHAKUR EPISODE 1️⃣ Anatse yayi sallama yashiga wani babban falon wanda suke kira da Shakallo dan sirri kadai kesa a shigo cikin falon, wani irin kirar samfarin gini akama dakin kaman wani museum, yanada fadi da kirma dakin ga wasu ado na gwalagwalai sai babban carpet daya lullube ko’ina a girman falon, sai filoli na…
- Previous 1 … 10 11 12 … 14 Next

