507 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
MIJIN BUZUWA
Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri. Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun…
-
04 “mahmud abba gana…..kinsan wayeshi kuwa saahar?” Afifa ta jefa mata tambayar cikin kwantar da murya da salon rarrashi,kamar saahar din ba zata tanka ba,sai kuma ta motsa labbanta a hankali “Ban damu insan waye shi ba,bana kuma buqatar na sani” “Amma me yasa zaki wulaqantashi saahar?” “Me yasa ba zasu gane ba…..me yasa ba zasu rabu dani nayi rayuwata ni kadai ba?” Ta…
-
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ɗin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ɗin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ɗin. “Ranka ya daɗe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ƙamshi ce.…
-
6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…
-
Typing ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce Assalamu alaikum, barkanku da wannan lokaci, barkanmu da sake dawowa filin daga, insha ALLAHU zan cigaba da littafin ƘWAI CIKIN ƘAYA kamar yanda na fara, inafatan haɗin kai daga gareku, haɗin kan kuwa shine tsaftataccen Comments da zai iya zaburar dani akan abinda nake rubutawa, masu ɗaukar littafi su ɗaura a youtobe wlhy wlhy na rantse duk…
-
Blog
BAHAGON RAYUWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DUK KAN GODIYA YA TABBATA GA UBANGIJIN MU SARKIN TALIKAI DA YA KAWO MU WANAN LOKACIN TARE DA BAMU LAFIYA INGANTTACIYA A RAYUWAN MU, YABO DA GODIYA YA TABBATA GA ALLAH WANDA YAI MUNA NUNFASHI TARE DA MA ABUBUWAN RAYUWA ACIKIN HIKIMOMIN SA YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA DAKA BAMU IKON GODE MAKA AKODA YAUSHE MU KASANCE CIKIN BAYI MASU…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Eight
.....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali cikin wani irin salo na zallar shaukinta. cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa, take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai sanda ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa motar lemozin ce direban ba zai…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Forty
..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…-
152.2 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Sixty-one
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim A natse ya cigaba da kallonta yana tunanin yadda zai goge komai daya faru acikin kwakwalwarsa , yasan tayi masa laifi mai girma da tsayawa a rai wanda ita kanta ta yarda kuma ta amince da cewar ta aikata masa laifi, yayinda wasu laifikan da tayi masa tayi ne a dalilin gudumuwar da afra ta bayar a rayuwarta ,afra muguwar macece kuma…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-three
"Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...? Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ... " Uncle Jamil zaka aureni...... ? "Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na…-
58.4 K • Completed
-
-
A ƙaramar akwati na zuba mana duk abun da na san zamu buƙata a yinin, Baba Jummai ta goya Al'amin tana tsaye tana jiran na yafa gyale na da na ajiye a gefe. Zama na yi a gefen gado ina rarraba ido kamar wadda ta yiwa sarki ƙarya, ta kalle ni ta ce "Ya kuma kika zauna? Tun da dai an kaiwa maƙwaftan nan abinci se ki tashi mu tafi kuma su ce zasu shigo yinin suna". "Baba ban gayawa Bilal ba" na faɗa ba tare da na kalle ta ba, "Naga abinda ya ishe ni ni Hasana, yanzu gidan ku ɗin da zaki tafi shine kike…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 5 6 7 … 47 Next
