You have no alerts.

    507 Results in the "Hausa Novels" category


    • Furar Danko Chapter 4 Thumbnail

        🫗 𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊…..!!🫗            𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 4️⃣ ……..Idanun dattijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ɗaga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata ɗaki ta gyara kota dafa…

    • Amatulmalik Chapter 5 Thumbnail

      5 Abeedan bazata iya daukanta ba Dan haka dole masu aikin ne suka dauki AmatulMaleek din maamah Kuma tana dauke da jakarsu suka dunguma zuwa ciki. Kai tsaye sashen masu aiki aka nufa dasu dayake akwai daki na musamman acan aka Bade musu Daya aka kwantar da AmatulMaleek din gefen Abdulhameed Daya farfado shi Amma baida karfin iya motsawa sai tsoro Mai karfin gaske…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 2 Thumbnail

      [11/4, 6:29 PM] El~hajj✨: Typing📲 ƘWAI cikin ƘAYA!! Bilyn Abdull ce🤙🏻 BOOK TWO Alhmdllh inama kowa fatan alkairi, nakumaji daɗin wannan tarba, naso ace zan iya jurewa na biku ɗai-ɗai na amsama kowa Comments ɗinsa, sai dai nace kuyi haƙuri, kamar yanda matsalan ido ta dakatar dani da typing dolene yanzuma na ringa lallaɓawa saboda kunada ɗunbin yawa, akwai group insha ALLAHU da aka…

    • ƘASAITA NA MARYAM KABIR MASHIƘASAITA NA Thumbnail

      ƘASAITA NA MARYAM KABIR MASHIƘASAITA NA Page 1 Mota ƙirar ƙasar (South Korea) ce ta tsaya a dai-dai ƙofar wani kanti, wanda zamu iya kiranshi da suna na tailoli, ma’ana shagon ɗinki kenan,Mai suna Almansir Tailoring and Fashion Design Company. Mutumin ƙofar shagon shi ya nuna mana cewa mata da maza na iya kai ɗinki a shagon. Ruwan toka ash colour shi ne fentin…

    • Blog

      BADAKALA

      BADAKALA Thumbnail

      *Labarin gaske*                   *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* *       *SADAUKARWA GA*      👨‍👩‍👧‍👦 _*AHALI NA*_👨‍👩‍👧‍👦 *Labarin nan ya faru a gaske, sai dai a wurare daban daban, amma na canza garuruwa da sunaye, domin tak’aitawa kar gidajen suyi yawa yasa zan had’a labarin a gida d’aya.* *Nagode da gudummuwarku gareki* _Bismillahir rahamanir rahim_                      _1_ Kamar saukar aradu tsohuwar nan ta d’aga hannu…

    • Muwaddat – Chapter Nine Cover
      by Aysha A Bagudo .....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa kallonsa ,hakan ya gagara . wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki . ahankali shima ya sanyo…
    • Muwaddat – Chapter Forty-one Cover
      by Aysha A Bagudo .Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim granny ta kalleta ta ta'be baki tana cewa "shegen son jiki kawai yarinya kamar mage ai fa kin dawo kenan da ya'yanki zataji ko dake ? "dukkanmu meye ruwanki nida uwata kinga banason shishigi hajiyata kina wani bud'ewa mutane baki duk goro gbdynsu suka kwashe da dariya banda muradi dake satar kallonta yana jin wani irin abu na yawo a…
    • Son Rai – Chapter Twenty-four Cover
      by Aysha A Bagudo "Komawa tayi ta kwanta lamo akan katifarta hawaye na tsiyaya a gefen idanunta ,tausayin kanta da Dr Jamil take jin yana sake shigarta . " Allah sarki rayuwa ,duk yadda Allah ya tsara maka rayuwarka babu yadda zakayi ka canzata , kaddara tana fad'awa bawa daidai yadda Allah ya hukunta gareshi ,sai ko addua ta sausauta kaddarar kan bawansa ,bata yi tsammani zata waye gari a matsayin matar wani ba uncle jamil dinta ba .. Kuka Mai tsanani take sosai har da majina , numfashinta na sama da kasa tamkar zai bar…
    • Kura a Rumbu – Chapter Twenty-five Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Ina zaune a falon har Baba Jummai ta gama haɗa kayan ta tana kukan da nake ji kamar na tashi na shaƙe mata wuya idan ya so ta yi mai dalili. Ni da ta ke neman ta kashewa aure ai ni ce da kuka ba ita ba, akan na ce ta tafi tun da ita ta janyo ni ma aka ce na tafin shi ne ta fasa kuka wai na mata rashin kunya tana ƙoƙarin kare mun mutunchi na watsa mata ƙasa a ido. Ta shi na yi na goya Al'amin bayan da ta fito da jakar ta daga ɗaki ina kallon ta na ce "Kuma wlh karki gayawa kowa abin da ya faru, kawai…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fifty-seven Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) BILAL Yana kwance a gida Hajja ta kirashi wai ya kawo musu kayan miyan da za'ayi tuwon ɗaurin auren Fadila da za'a ɗaura a gobe Juma'a. Da yake a tsini suke yayi mata laifi shiyasa bai musa ba ya tashi ya tafi kasuwar Yankaba ya yiwo musu cefanen ya tafi ya kai. Zagayewa yayi yaje ya samu Kawu Ɗayyabu, Yayan Hajja ne da suke uba ɗaya da yake mutum ne mara ɗaukar raini shiyasa duk rashin mutunchin Hajjan take shakkarsa ko da wasa kuma bata bari wani abu ya gilma a tsakaninsu shi Bilal ɗin yaje ya samu…
    Note
    error: Content is protected !!