496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Abinda ya fi tsaya mun a rai yanda duk sanda zamuyi magana sai ya ce ya san ina son sa, kenan shi baya so na kuma yana ɗaukata wawuya saboda ina sonsa dole na jure duk wani abu da zan fuskanta daga gare shi ko me? "Dan Allah karki ce Aa Halims ki taimaka mu haɗu kada ki bari mahassada suyi galaba akanmu" ya sake faɗa cikin marairaice kamar zai fashe mun da kuka. Cikin dakiyar da na aro na azawa kaina na ce "Ka sameni a gidan Anty Labiba bayan Magriba" "Gidan Anty Labiba kuma?" Ya faɗa kamar a ɗan…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Nineteen
A zaure mlm ya hadu da Bombee tashigo gidannasu,shikuma zai fita sallahr magriba. Kallonta yayi na ɗan sakanni kana ya jijjiga kai,inda duka da faɗa suna yin aiki,da sunyiwa Bombee a ƴan watanninan,amma abinnata gaba gaba ma yakeyi kaman ana watsawa wuta fetur. Shuru tayi taji mai zaice,saidai ga mamakin ta,waucewa yayi batareda yace mata komai ba,sauƙyƙyƙyiyar ajiyar zuciya tasaki,dan dama hakan takeso kada yayi mata maganar. Kao tsaye ɗakinsi ta wuce tacire kayan jikinta,ta canza wasu daban,sallah… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Fifteen
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Rashin wuta da ake fama dashi ya hana Hamdi sayen naman yin meatpie da ake sayarwa a shagon Abba kullum. Har ta haƙura da cinikin ranar saboda da ta saya a daren ko ta soya zafin da ake zai iya canja mata ɗanɗanonsa idan ta haɗa. Sai Abban ya kira ya ce ko da yamma ne idan tayi Halifa ya kawo saboda ana so. Sai aka yi rashin sa'a Haiifan bai dawo daga makaranta da wuri ba. Ita kuma tana tsoron yin…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Lokacin da aka shigo da gawar, lokacin da gidan ya sake hargitsewa da tarin jana'ar dake da ta shigowa da kuma masu kuka da salatin da muryarsu ke ɗagawa, lokacin Hajiya Maimuna ta bude fuskar gawar danta da aka shimfude a falon Baffa, hannunta ya rike zanin atamfarta da aka nannaɗo shi a jiki, danshin jinin dake jikin atamfar ya a ratsawa har tsakiyar kanta, a lokacin ne kuma abinda ya faru tsakaninta dashi…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Eight
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ranar Asabar aka kaddamar da sababbin 'yan kungiya. Hindatu, Lubabatu da Rokaiyatou. Aka kafa musu dokokin kungiya kuma duk suka yi mubaya'a. Shugaba Hajiya Kububuwa wace irin ingarmar mace ce mai jarabar tsawo kamar daren wahala. Fuskarta baka ce kirin mai dauke da kalangu a kuncinta. Yanayin girman jikinta kadai ya isa ya yiwa dan adam kwarjini ya sa ma sa tsoro, ga ta da zafi kamar barkono. Sai dai mace ce mai…-
115.4 K • Ongoing
-
-
2 Kasa ɗauke idanunta tayi daga kallonsa, saboda azabar firgici da razanar da ta yi. Ya janyo kujera ya zauna a gabanta, ya ɗan ƙura mata ido, sannan cikin kaushin murya ya ce “Gidan uban wa kika tafi da ta aikeki, tun la’asar ba ki dawo ba sai magariba?” Yayi Maganar yana tsareta da ido. Kasancewar akwai wutar lantarki, ya sanya fes take kallon…
-
𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…
-
°°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…
-
Blog
Akan Social Media
Page 1 to 10. Bismillahi Rahmani Raheem! Masoyana Ina baku hakuri akan rashin zuwan littafin MUGU BAI DA KAMA. Wannan ya farune saboda bayanai da nake tattarawa akai. Kapin zuwanshi ina maku sallama da wannan takaitaccen littafin nawa mai suna Akan social media (yanar gizo) K’arar sakon daya shigo a wayantane yasata yin firgigit ta miqe dga zaune da take ta d’auki wayanta, sunan…
-
Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka ƙaraso gabansa wani mutumine wanda aƙalla zaikai 65yrs ɗin…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Eleven
.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Story
Cutar Da Kai
No description provided yet.-
2.5 K • Sep 17, '25
-
2.8 K • Sep 17, '25
-
3.6 K • Sep 17, '25
-
- Previous 1 … 6 7 8 … 46 Next
