You have no alerts.

    507 Results in the "Hausa Novels" category


    • HAYATEEM 1&2 Thumbnail

      BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa…

    • Zafin Kai Chapter 1 Thumbnail

      BismillahirRahmanirRaheem Allah yabamu ikon gamawa lafiya 1 Gyara tsayuwarta tayi ahankali tana sauke idanuwanta daga kallon dattijuwa kuma tsohuwar matar dake a kansu tsaye tana musu fada cikin Iko da bayyanarda rashin ruwanta da abunda zai biyo bayan kuskuren da sukayi a lokacin tareda yi musu tini da ukubar dake tafe mai zafi. Ita din dake tsaye a kan nasu tana fadan mahaifiyace ga…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 1 Thumbnail

      *BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa.  dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…

    • Nayi Nadama Chapter 2 Thumbnail

      📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 MI,WASMITI….. page 2⃣        Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam  … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciya💔 tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnar…

    • Kurkukun Kaddara Chapter 4 Thumbnail

      قصة حزينة جدا عن السجناء🥺💔 *E7* Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruɗe su ka ɗago suna kallon su, Wannan dattijon ne Ya rikiɗa nan take ya zama wata halitta mai matuƙar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani, Tashin hankalin da ba’a sama shi date, Wani irin tsoro ne ya bayyana a kan…

    • Nama Ya hadu romo Danye Book 2 Thumbnail

      Iyabo NAMA YA DAHU… ROMO ƊANYE LITTAFI NA BIYU 1 Motarmu na dira a tsaha idanuna su kai tozali da kyakkyawar fuskar Yaya Hamma. Yana jingine a jikin wata Bus ya ƙurama motarmu idanu bai ƙibtaba, bai kawar da kanshi daidai da na sakan guda ba, har sai da yaga na fito a cikin motar. Da sauri ya nufoni fuskarshi ɗauke da yalwataccen murmushi,…

    • Muwaddat – Chapter Four Cover
      by Aysha A Bagudo ....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba. suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ....shiru ne ya ratsa gidan tun sanda su ummi suka baro parlour'n , abi dake zaune akan kujera mai zaman mutun d'aya ya rafka uban tagumi, gabad'aya abun duniya ya dameshi ,ya kasa tashi daga zaunen da yake, mafuta kawai yake nema da tunanin wanda zai tautauna matsalarsa dashi akan bakon lamarin daya samesu . a qalla ya kusan minti talatin zaune agurin yana tunanin mafuta , mutun na farko da zuciyarsa ta bashi umarnin ya nema ,shine d'an'uwansa umar ,batare da 'bata lokaci ba, abi ya mike cikin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-five Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tun daga lokacin gbdy mutanen gidan suka sakar mata fuska ,idan aka cire dady wanda ya kasa sakewa daita amman duk sun sake daita wanda ita kanta tasan darajan ƴaƴanta ne ,d'aki guda aka ware mata a sama inda zatayi reinon ƴaƴanta sosai fa kisna ta kama yaranta babu kunya bare…
    • Son Rai – Chapter Nineteen Cover
      by Aysha A Bagudo ...madadin ya cigaba da magana kamar yadda ya soma sai yayi shiru tare da runtse idanunshi da suka rikid'e suka canza kala , yana jin nauyi da kunyar abinda zai fad'awa amininsa ,yadda bakinsa ya kasa furta komai haka zuciyarsa ta daina aiki na wucin gadi , gabad'aya ya ma rasa me zai fad'a masa ,"ce masa zaiyi ya d'auki lokaci yana saduwa da diyar cikinsa har ya kamu da matsanancin soyayyarta , ko kuma cewa masa zai yi ,yana sonta ne ya bashi aurenta ? Ya tambayi kanshi yayinda 'Kwa'kwaluwarsa ta…
    • Kura a Rumbu – Chapter Twenty Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Washe gari har azahar banga Bilal kuma babu wani daga dangin sa se yan uwana da suke ta kaikawo a gurin. A ƙa'ida da safe za'a sallame mu tunda na cike awanni shida na ƙa'ida amma da likita ya shigo duba mu ya ɗauki yaron se yace akwai alamun jundice a tare dashi dan haka ba zasu sallame mu a lokacin ba se mun ƙara 12 hours under observation idan abun is not severe da zamu iya tafiya gida tohm. Nan da nan hankali na ya tashi saboda yanda nake jin labarin jundice ance yana kashe jarirai, shaiɗan da…
    Note
    error: Content is protected !!