Search
You have no alerts.

    496 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna Babu 'bata lokaci daneji ta shirya domin su tafi asibitin,har sannan Bombee na hannun mahaifinta,motsi kaɗan idan tayi ya leƙata,gani yake tamkar ƙwai ne a hannunsa,zai iya fashewa a kowanne lokaci. Ƙosawa yayi darashin shiryawar tata da sauri,dukkuwa da yanda take iya ƙoƙarinta wajen yin saurin,gani yake kaman jinkirinta a lokacin wani abun zai iya faruwa. Fitowa sukayi daga ɗakin tareda yiwa Inna laari sallama kana suka kama hanyar asibitin a mashin ɗinsa. Yana tafiyah yana waiwayen ƴar…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Nine Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Zazzaɓin gaske ne ya kama Ummi tun bayan ta saurari wayar Vice principal da mahaifinta. Aikin gama ya riga ya gama. Bayan ya ajiye wayar wani irin kallo ya yi mata ya jinjina ƙarfin halinta. Sannan ya ƙara tabbatarwa mace abar tsoro ce komai ƙanƙantarta. "Wannan mutumin shi ne mahaifinki Ummi?" Kai a ƙasa ta ce "eh." "Wanda yake zuwa kuma ya kuke da shi? Kuma me yasa ki ka zaɓi faɗin gaskiya yanzu?" Shiru…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Forty-one Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ƙarfe tara da rabi Umma ta shiga ɗakin su Mubina. Hamdi kaɗai ta samu ta kashingiɗe akan abin sallah. Umman na shiga ta tashi zaune. Umma tayi murmushi "ƙanwar Ango ina amaryar yayanki?" "Tana banɗaki" ta amsa mata ita ma tana murmushin. "Ai gara tayi wank..." Caraf Mubina ta katse Umma daga cikin toilet ɗin da rawar murya. Tsoro muraran ya bayyana a tare da ita. "Ba wanka nake yi ba. Alwala zan yi na…
    • Duniya ta – Chapter Two Cover
      by Nadmin Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…
    • Zafin Kai Chapter 2 Thumbnail

      2 Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren karfe uku na dare ta fita dan guduwa bayan ta tabbatarda a lokacin bacci mai karfi yake daukan Ababa sbd yawanci yana kaiwa karfe daya koma harda mintina kafin yayi bacci sbd babu daren da…

    • Kwaya Ta bi Kwarya Chapter 2 Thumbnail

      *PAGE 2* Present       Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…

    • Nayi Nadama Chapter 3 Thumbnail

      📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 MI,WASMITI….. page 3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isa…

    • Sanyi Da Zafi Part 1 Thumbnail

      💫 SANYI DA ZAFI 💫 BISMILLAHI RAHMANI RAHIM ✍🏻M SHAKUR EPISODE 1️⃣ Anatse yayi sallama yashiga wani babban falon wanda suke kira da Shakallo dan sirri kadai kesa a shigo cikin falon, wani irin kirar samfarin gini akama dakin kaman wani museum, yanada fadi da kirma dakin ga wasu ado na gwalagwalai sai babban carpet daya lullube ko’ina a girman falon, sai filoli na…

    • Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad Thumbnail

      Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad *BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM* ~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~”arashine~ ”Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu, Yar babbar bazata fi shekara goma ba xuwa sha daya, while…

    • SO DA ZUCIYA Thumbnail

       *_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB’E* *GADA MAI ‘DOYI* *GIDAN ARDO BORKINDO*    (AURE-AURE) “Wahidi…! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko ‘kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya…Iyaa…wahidin wahidiya..!â€? Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi…

    • Muwaddat – Chapter Five Cover
      by Aysha A Bagudo ......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ...Dif numfashi da zuciyoyin rayuka had'u suka tsaya na wuncin gadi ,sakamakon jin saukar maganar dady da suka ji tamkar saukar aradu acikin kunnuwansu . gabad'aya a firgice sannan a gigice suke bin junansu da kallo mai cike da tsantsar mamaki, kana suka sake maida idanunsu akan dady dake tsaye a gabansu fuskarshi babu yabo babu fallasa . kallonsa suka cigaba da yi domin neman k'arin bayani yadda hakan ta kasance ,barin ummi wacce gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa .... Kusan ta fi kowa…
    Note
    error: Content is protected !!