510 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Nihaad Chapter 2
~~ 2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fans?? Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya karye amma take ta bobboye mana, Hajiya Aunty Zahra mai siyar da harawa, Hajiya Nafisa Mom twins, Su Hajiya Aunty Maryam, Uwar Nabeela, Mrs Jay, Hajiya Inna, Hajiya Deejah, Hajiya Zeenaru, Nanisa Zero Zero, Hajiya Bilkisu, Hajiya Rabia,…
-
P6 Iya ƙarfinta take ihu, tana kiciniyar sai ya sauketa, amma yayi burus da ita, sai da ya je soron gida, sannan ya sauketa ya ja hannunta zuwa cikin gidan. Aliyu ne a tsakar gida yana yiwa mama wanki, ya ɗago ya kallesu ya ce “Ya dai, ya kake jan ta tana ihu, makarantar fa?” Hauzaifa bai amsa masa ya tambaye shi”Mama tana nan?”…
-
RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iya‘ hukunta mu idan munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci ba, ‘sai don laifin da tayi, ta ; kama…
-
*E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book…
-
MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…
-
Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-three
....gabad'aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d'agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki " ita kuwa take jikinta ya d'auki rawa tasoma k'ok'arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace "wai me ye haka ne bunayya? " bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi " muryarsa a kasalance yace "kiyi baccinki mana ko na…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Twelve
*PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Shiru yayi yana kallonsu suna kuka zuciyarsa cike da matsanancin takaici , haka kawai tana neman d'agawa yaransa hankali a karon banza da kukanta ,qirjinsa sai faman tafasa yake , babu abinda ya tsana a rayuwarsa kamar yaga uwa da ya'yanta suna kuka rungume da juna wannan abu na bala'in d'aga masa hankali .. "wannan wacce irin tarbiyya ce yayi maganar a…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Six
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* . ....Ita kuwa yesmin ta'ba kofar bathroom din , da akayi, yayi mugu mugun hargitsa mata 'kwal'kwaluwa ,har ta saki k'ara mara sauti batare da tasan tayi hakan ba, jikinta na sake d'aukar kyarma, dan daman tana manne da jikin kofar ne ,ta manne kunnenta tana sauraran tautaunawarsu , daki daki komai ke shiga kunnenta tun daga kan maganar jakarta da mahaifinta yayi har zuwa Sauran maganganun ... A matukar…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Seven
Na fi minti goma tsaye a ƙofar gidan mu ni ban shiga ba kuma ban bar gurin ba. Maganganun da mu kayi da Bilal ne suke mun amsa kuwwa a kunnuwa na da ƙwaƙwalwata bana kin ko wanne sauti dake zagaye dani banda muryar sa. "Ba ni da kuɗin da zan ƙarasa gini Halima, ba kuma ni da sararin da zan kama haya a yanzu. Abu biyu ya rage, ko dai iyayen ki su ɗaga auren mu ko kuma mu haƙura gaba ɗaya, ƙila a gaba idan muna da rabon kasancewa tare se muyi aure. Ina son ki Halima amma bani da halin mallakar ki a…-
247.6 K • Completed
-
-
Ko da ya koma gida daƙyar tunanin yanda Hajja zata karɓi zancen auren daya ɗaura ba tareda saninta ba ya danne waswasin da zuciyarsa ta dasa masa akan Zulaiha. Wayarsa ma kashewa ya sakeyi bayan daya shiga gida bai kuma kunnata ba sai washe gari gurin ƙarfe goma bayan daya shirya zuwa gidan Hajjan in da daga can kuma yake so ya biya gurin Halima. A tsakar gida ya tarar da Hajja tareda Fadila suna duba kayan da kallo ɗaya ya musu ya fahimci daga gurin Jalilah suka fito dan yanzu ta lalata Hajjan da…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 23 24 25 … 47 Next
