Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-four Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Anan wajen ya mutu Mami..." Ma'aruf ya faɗa da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa. Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya…
    • Dingishin Kwado Thumbnail

      Bismillahir Rahamanin Rahim. 1 Shimfi’da *Karfe d’aya da rabi na talatainin dare a garin Katsina. Ruwa ake tafkawa tamkar da bakin kwarya. Garin ya yi sanyi. Baka jin komai sai zubar ruwan sama babu kakkautawa. Jefi jefi hasken walkiya na haska sararin samaniya. A daidai wannan lokacin da galibin mutane suke kwance suna barci cikin salama da nutsuwar zuciya a dalilin yadda garin ya…

    • Huriyya Chapter 4 Thumbnail

      ???? 4️⃣ “Innalillahi Wa’inna Ilaihiraji’un” Shi ne abun da Hajiya Binta take ta nanatawa idonta a rufe domin danta be zo mata da labari mai dadi ba, a cikin matansa daga wanda ta rasu har wadanda suke a gidansa yanzu babu wanda take so irin Iyami, domin macece wadda ta san kanta take bata girma take rawar jiki da ita tana kyautata mata kamar…

    • Riqqon Kaka Chapter 3 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace “Ai nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“ ‘Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi…

    • Fadwaah Part 2 Thumbnail

      FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 2… Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kofa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna, Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?fadwaah ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekaru talatin da hu’du da biyar ba a dunia.kallo daya zakayi…

    • Wahalar So na Sa’adatu Bello Thumbnail

      Wahalar So na Sa’adatu Bello ?️ 1 ……………Da sauri na hango wani saurayi matashi yana saukowa daga matattakalar bene dake cikin wani k`aton gida wanda zai tabbatar maku cewa naira ta kwanta acikin gida. Wata dattijuwa naga tana kallon saukowarsa tana murmushi mai k`ayatarwa da alama shekarunta zasu kai sitting(60) Amma fa duk da tsufanta bai hana bayyana kyawunta fitowa ba ga kuma kamaninta…

    • Story

      Turken Gida

      Turken Gida Cover
      by Janafty — Ina zaune a wajen Rahila ta ƙara kirana sai na danna mata busy. Ina mai ƙara sakin tsaki ni kaɗai ƙara miƙe kafata na yi a saman kujera mai zaman mutum biyun da nake zaune akai ina mai ƙara jin wani takaicin na ƙara cika min zuciyata. Rahila ba ta haƙura ba sai da ta ƙara kirana har wajen sau uku ina kashewa sannan…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-one Cover
      by Aysha A Bagudo — ..Hannu ummi ta kai jikin handle din kofar d'akin domin bud'ewa ,taji kofar a rufe gam ,dan haka tashinga buga kofar da karfin gaske cikin tsananin tashin hankali tana Kiran sunanta" muwaddat! Muwaddat!! Muwaddat dake kwance a saman fad'ad'den kirjin bunayya tana baccin gajiyar sex din da sukayi , ta zabura tai wani irin hantsilowa daga kan gadon cikin tsananin tashin hankali tana dafe kirjinta da duka hannuwanta tare da furta kalmar" Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un "yau mun shiga uku..ummi ta…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty Cover
      by Aysha A Bagudo — ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-two Cover
      by Aysha A Bagudo — ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ....."Take habib yabi umarninsa ya shiga neman layin samir kira biyu ya ɗauka a lokacin yana asibiti tare da zee "ya'akayi habib ? "kazo yanzu gidan muradi akwai matsala mai girma dan .. " ai bai tsaya gama jin sauran bayanin ba ya katse wayar , bai tsaya amsar result din…
    • Son Rai – Chapter Fourteen Cover
      by Aysha A Bagudo — Tsura mata ido abbanta yayi yana kallonta kawai kafin daga baya ya sauke naunayen ajiyar zuciya yace " transfer ya samu zuwa borno state ,me ne ne Kika shiga damuwa da tashin hankali ? Kanta kawai ta shiga girgiza masa zuciyarta na wani irin dokawa da karfin gaske ," "to ki zauna kici abinci " komawa tayi ta zauna jagwab kamar yadda ya bata umarni ,sai dai kallo day'a zaka mata kasan cewar tana cikin damuwa da tashin hankali yayinda tuni idanunta suka kad'a sukayi ja ,ta lumshe idanunta dan ita…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fifteen Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) — Ban tanka masa ba na shiga tattare kayan dake ajiye dana gama kuma na wuce ɗakina na kwanta, nayi mamakin ganin ya biyo ni, nayi lamo a kan gado ina sauraren sa har ya gama uzure uzurensa na bacci kafin ya kwanta a baya na tare da jana jikin sa yana cewa "Nasan ba bacci kike yi ba juyo na baki barka da sallah" nayi masa banza duk yanda yake ya mutsani da son se na biye masa na dake daya gaji ya sake ni ina jin sa yana tsaki har baccin gaske ya ɗauke ni. Washe gari nayi zaton ze cigaba da fushin amma naga…
    Note
    error: Content is protected !!