You have no alerts.

    507 Results in the "Hausa Novels" category


    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Eighteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Ayyyyyyiririiiiiiiii. Allah mungode maKa. Hajiya Jinjin uwargidan Habibu namu asa goshiia ƙasa a miƙa godiya ga Sarkin sarakuna. Allah Ya kwashe miki ƴan matanki a sa'a guda. Wannan farar juma'a ta amare uku ce rigis. Sai a saurari zuwan ƴan dugwi dugwi iyalan Baba." Ba kowa bane da wannan aiki sai Ƴar Ficika daga soron gidan. Yana gama magana kuma yaransa su ka amshe guɗar su na yi. Yaya fitowa tayi daga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Seven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "A hankali zaki kwantar da ita ta gefe." Amina ta faɗa lokacin da Surayya ke kokarin kwantar da Hamida da tayi baci a jikinta kan gadon a hankali. Surayan ta sunkuyo tana kokarin ajiye ta dadai inda Amina ta sake shimfida bargo da ta ninke gida hudu akan gadon. "Kar ki sake ta sai ta taɓa gadon." Amina ta sake faɗa a hankali lokacin da ta kai ƙarshe da ita kuma a hankalin Surayya ta ajiye ta sosai akan bargon…
    • Duniya ta – Chapter Eleven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ahayye..yau ana shagalin duniya a gidan nan" cewar 'yar Modu " gaskiya ku din nan an yi 'yan kwal uba! Kamar lokacin da uwarku take da cikinku ta zagi ubanta! Wannan balbalcewa haka. Ko da yake zaman duniya ai ta gaji haka..in dai da ranka ai dole sai kayi motsi. Rayuwa idan ba ka daga 'yar kwalbar nan kana dan zuke zuken nan ya kwakwalwarka za tayi kiliya? Ai sai dai bakin cikin duniya ya yasarka a gindin…
    • KARAGAR MULKI Thumbnail

      Bismillahi Rahamanir Rahim “Ki yi haƙuri Malikat Juwairiyya amma ba zan iya bin ki ba,na riga da na saba da rayuwata anan,kuma ta fi ma’ana da alfanu a gare ni,kai bama a gare ni kaɗai ba har da ita kanta Sarauniyar, ke da ma mutanen gari baki ɗaya,”….” A’a kar ki ce haka Gimbiya Junainah domin a yanzu zamanki anan yana cikin haɗari,barazana,firgici harma…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novel
    • Tafiyar Mu Chapter 4 Thumbnail

      (4) Hafiz ne zaune cikin motarshi a yayin da yake tuƙi ya nufi gidanshi, lokaci-lokaci yana murmusawa in ya tuna surprise ɗin da zai nunawa Juwairiyya. Yana gama parking ya fito ya nufi ƙofar falon ya sanya key ya buɗe ya shiga da sallama a bakinshi.   Shiru ya ji babu kowa a falon don haka ya tasamma cikin bedroom ɗinsu inda ya tabbatar…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 4 Thumbnail

      *Mrs Bukhari ce* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR 🤚🏻 Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. True life story Kashi na 1 Babi na 7~8 Shiga ‘d’akin da…

    • Samarin Bana Chapter 6 Thumbnail

      [7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga…

    • Tsutsar Nama Book 1 Complete Thumbnail

      Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒 Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    • Blog

      ZAGON KASA

      ZAGON KASA Thumbnail

      🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺                         _Wattpad @_                *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….*   Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a  parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan  ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito.  …

    • MAI IDO A TSAKAR KA Thumbnail

      MAI IDO A TSAKAR KA (DUNIYA) GAWURTATTU UKU BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B ( GIDAN ƘAMSHI) ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!! 1 DAMATURU Hadarine gagarumin gaske a garin namu na Damaturu, misalin ƙarfe huɗun yamma ne, amman yanayin duhun garin in ka kalla, zakayi tunanin asubane, ga wata sassanyar iska dake busawa tare da ƙananun yayyafin afumangai da aka soma yanzu. Jama’a sai gudu suke yi,…

    • Muwaddat – Chapter Fourteen Cover
      by Aysha A Bagudo Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... . ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Three Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...A matukar firgice ta farka daga nannauyen baccinta tana zaro idanuwa dafe da gefen fuskarta inda taji saukar mari "are you mad what are you doing ? " yayi maganar a fusace yana zaro mata kyawawan idanunshi , take jikinta ya ɗauki rawa "uban wa yace kiyi changeover ?" "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta shiga furtawa a…
    Note
    error: Content is protected !!