507 Results in the "Hausa Novels" category
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* A matukar haukace nawal ta k'arasa bangarenta tana cire rolling din kanta tayi filinging dashi akan kujera ta tsaya tare da rike kugunta da hannu ɗaya tana huci , yayinda fedy ta karasa shigowa ta tsaya a bayanta cikin tsananin damuwa dan nawal ta bala'in bata tausaya , duk wannan hidimar da barnar kudin da tayi ya tashi a banza kenan ?" Ta yiwa kanta tambaya tana…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Thirty
Tun da yesmin ta samu cikin musamman Dr jamil ya d'auki hutu agurin aiki, domin bata kulawar data dace . wata guda cur ya d'auka a gidan yana hutu tare da yesmin ,hakan ya sake basu damar sake gina rayuwarsu cikin so da kauna ,har ma suke ganin rayuwa batare da juna ba rayuwar kunci ce ,shakuwa da so da tattalin juna da suke yi yasa suke jin ba zasu iya awa guda batare da sunji ko sun ga juna ba . Dr jamil ya gama hutunsa batare da wani Abu ya shiga tsananin da yesmin ba ,sai dai zai kwana a jikinta…-
58.4 K • Completed
-
-
Nayi mamakin yanda Bilal bai musa ba lokacin da nayi masa maganar service. Nayi sa'a a lokacin ana dab da fara registration dama, ranar da aka buɗe kuwa banyi wasa ba na je na yi a matsayin mara aure saboda ko da na gaya masan ya ce toh nayi zaton zai je ya fitar da certificate of marriage da domicile letter waɗanda zan buƙata amma har ranar ta zo bai ce mun komai ba nima kuma banyi masa magana ba dan ina gudun kada ya canza ra'ayi. Posting ya fito aka kaini, ban wani damu ba tunda ba nesa bane nasan…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Thirteen
Babu 'bata lokaci daneji ta shirya domin su tafi asibitin,har sannan Bombee na hannun mahaifinta,motsi kaɗan idan tayi ya leƙata,gani yake tamkar ƙwai ne a hannunsa,zai iya fashewa a kowanne lokaci. Ƙosawa yayi darashin shiryawar tata da sauri,dukkuwa da yanda take iya ƙoƙarinta wajen yin saurin,gani yake kaman jinkirinta a lokacin wani abun zai iya faruwa. Fitowa sukayi daga ɗakin tareda yiwa Inna laari sallama kana suka kama hanyar asibitin a mashin ɗinsa. Yana tafiyah yana waiwayen ƴar… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Nine
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Zazzaɓin gaske ne ya kama Ummi tun bayan ta saurari wayar Vice principal da mahaifinta. Aikin gama ya riga ya gama. Bayan ya ajiye wayar wani irin kallo ya yi mata ya jinjina ƙarfin halinta. Sannan ya ƙara tabbatarwa mace abar tsoro ce komai ƙanƙantarta. "Wannan mutumin shi ne mahaifinki Ummi?" Kai a ƙasa ta ce "eh." "Wanda yake zuwa kuma ya kuke da shi? Kuma me yasa ki ka zaɓi faɗin gaskiya yanzu?" Shiru…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ƙarfe tara da rabi Umma ta shiga ɗakin su Mubina. Hamdi kaɗai ta samu ta kashingiɗe akan abin sallah. Umman na shiga ta tashi zaune. Umma tayi murmushi "ƙanwar Ango ina amaryar yayanki?" "Tana banɗaki" ta amsa mata ita ma tana murmushin. "Ai gara tayi wank..." Caraf Mubina ta katse Umma daga cikin toilet ɗin da rawar murya. Tsoro muraran ya bayyana a tare da ita. "Ba wanka nake yi ba. Alwala zan yi na…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Two
Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
KIDA A RUWA Book 1
Kayan hannunsu duk suka ajiye suna zubewa a gadon kowa na faɗin wash, dai-dai nan Ruky data rigasu shigowa ta fito daga bayin alamar har tayi alwysSuma duk miƙewa sukai, dan rashin yin sallar akan lokaci na tsaye a ran kowannensu. Bintu ce kawai ke period dan haka taja ledar snaks ɗinsu ta fara ci tana faɗin, “Bari muga mi Sayyadin ya aiko mana…
-
Blog
Zafin Kai Chapter 2
2 Samirah ta rasu ne bayan da azabar tayi masu yawa ta girmi tinani da dauriyarsu harma da duk jarumtar da suke tinanin sunada ita, Cikin tsakiyar dare guraren karfe uku na dare ta fita dan guduwa bayan ta tabbatarda a lokacin bacci mai karfi yake daukan Ababa sbd yawanci yana kaiwa karfe daya koma harda mintina kafin yayi bacci sbd babu daren da…
-
*PAGE 2* Present Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…
-
📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 MI,WASMITI….. page 3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isa…
- Previous 1 … 19 20 21 … 47 Next
