Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Son Rai – Chapter Sixteen Cover
      by Aysha A Bagudo — "Yayinda a hankali suka sakarwa junansu murmushi mai tsuma zuciya da aikawa ruhi wani sako na daba . " lokaci day'a kuma murmushin yesmin ya koma kuka cikin sanyin murya mai cike da kuka ta soma magana "why D ? "Me yasa ka min haka ? " Me yasa kayi nisa da rayuwata alhalin kasan zuciyata bazata iya d'aukar rad'adin hakan ba ? " lumshe idanunshi yayi saboda wani irin yanayi daya tsinci kanshi na zallar shaukinta , muryarsa a kasalance yace "Kiyi hakuri yesmin di nah , Ni kaina ban so tafiyar nan ba,…
    • Kura a Rumbu – Chapter Seventeen Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) — Be ko saurari tayin abincin da na masa ba ya fice daga gidan bayan yayi wanka yana sake jaddada mun Fadila ta bar gidan kafin ya dawo, bayan fitar sa na shiga gyara falon da tayi mun kaca kaca da shi dan tun shigowar Bilal ɗin ta koma ɗaki na in da na sauketa. Na tabbatar taji banbamin da yakeyi tun da ba a hankali yayi maganar da ze fita ba, na ɗauka daya fitan zata tuntuɓe ni da zancen amma shiru se ma dawowa falo da tayi zata sake tarwatsa gurin na dakatar da ita ta hanyar ce mata ba nisa yayi ba…
    • Kura a Rumbu – Chapter Forty-nine Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) — Kafin mu gana gane me ya faru Mu'azzam ya shigo ɗakin babu kuma ɓata lokaci ya zare belt ɗin jikinsa ya shiga dukan Bilal yanda ka san Allah ya aiko shi. Gefe na ja da sauri cikin tashin hankali na ɗora hannu biyu a ka na fasa ihu ina kiran sunan Mu'azzam ɗin, abin takaici Nasir da yake namiji daya kamata ko murɗe Mu'azzam ɗin yayi ya ƙwace bulalar idan ma yana tsoron kaiwa Bilal ɗin agaji ya haɗa da shi wai sai ya tsaya daga gefe yana ce masa ya bari. Bilal kuwa kamar mace haka ya shiga birgima…
    • by Sadi Sakhna — "Nayi wa headmaster ɗinku magana,kan cewar zakije kosake rubuta common,tunda wancan din sun bata miki ita saboda tantirancinki,na roƙeshi ya yarda,dan haka ki shiryah kije ki rubuta,idan kinci zan turaki makarantar kwana" "Baba waini bokonnan dolene ne,duniyar ma fah takusan tashi kowa yasan inda zai shiga" "Yanzu duk abinda nayi haka kika ce,wai tukunna ma kinji mai nacene. Idan duniyar ta tashi ai irin bakwa cikin rabo,ki faɗamin wane abin arziƙi kikeyi guda ɗaya da za'a shaideki da ita" Yamutsa…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Sixteen Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sautin amsa sallamar cika wajen ya yi kamar zai fasa kunnuwa. Kusan a lokaci guda Hamdi, Salwa da Anisa su ka toshe kunnuwansu. Sakamakon ƙatuwar sipikar dake kusa dasu wadda ta ƙara ƙarfin sautin. La'akari su ka yi da toshe kunnen da su ka yi a lokaci guda sai su ka kama dariya. Anisa dakatawa tayi da ta kalli fuskar ƴan matan dake gabanta. Bata san Salwa ba, amma ta so ta tuna Hamdi. Ita ma Hamdin sai aka…
    • Farar Huta 2 – Chapter Five Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE A cikin asibitin, daga cikin wani dogon korido mai ɗauke da kofofin kala-kala, Hajiya Kilishi na tsaye ita da Faruk yayin da daga gefenta kan kujerar masu jira na asibitin Amina ce ke zaune suna sauraren bayanin da Faruk din ke yi. "Wallahi Mami mun gama duk abinda zamu yi, munyi sallama lafiya kalau da shi har ma da wanda muka hadu dashi din, kowa ya hau mota muka rabu a wajen round about din nan, to ni nayo…
    • Duniya ta – Chapter Nine Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Sabo da maza jari ne! Kaduna, Nigeria Bayan shekara biyar Alhaji Balala-Cinye-du ya duba tsadadden agogonsa na hannu ya ga karfe 10 cif cif na safe, ya ja dan karamin tsaki ganin cewar ya makara. "Bidding" garesu na motoci kuma karfe goma ne daidai ga shi har goman ta masa a daki. Ya dauki hularsa mai taken minista baka ya dora akan Farar shaddarsa mai babbar riga. kallo daya za ka yi wa shaddar kyaunta ya fallasa…
    • QURUCIYAR JUMMAI Thumbnail

      BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM GARGADI wanan littafi ban yishi dan cin zarafin wata ko wani ba,suna ye,da wurare da ke cikin duk ansa ne domin ya kayatar da masu karatu TUNASARWA a guji juya littafin ko ta wane irin tsiga ne,domin malakin marubuciya ne SADAUKARWA na sadaukar da wanan littafi gare Ku iyaye na a bisa namijin kokarin da kukayi wurin tarbiyarta dani,bani illimi both…

      Download • Hausa Novels • Hausa • hausa novels
    • Tafiyar Mu Chapter 2 Thumbnail

      2 (2) Hafiz Isma’il shine ɗa na huɗu a cikin mahaifiyarsa wacce ta kasance mace tilo wajen babanshi, sai ƙannenshi uku mata da duk sun yi aure suna ɗakin mazajensu, yayunshi uku kuma duk maza ne kowanne da iyalinsa.   Hafiz mutum ne mai ilimin addini da kuma boko sannan yana da kyawawan halayen da yasa mutane su ke son hulɗa dashi. Yana gama…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 2 Thumbnail

      *Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Wannan Labari true life story ne, duk abunda na rubuta, abune daya faru a zahiri,…

    • Smarin Bana Chapter 4 Thumbnail

      [12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele ?: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana  MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda…

    • Haramtacciyar Soyayya Thumbnail

      STORY WRITING BY NAFISA SANI HASSAN Maman Ammar 1⃣ Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa yafahimci yana maintaining jikinshi ta hanyar…

    Note
    error: Content is protected !!