Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna Tun safe inna laari take abu ɗaya a ɗaki,Allah ya haɗata da doguwar naƙuda. Danejo kadai ke kai kawo a tsakar gidan,sai Bombee wacce take wasa a zaure,fuskarta bushe da hawaye tayi sabbabben nata wato kuka,a rana tayi kuka yafi sau a kirga,wani lokacin har zazzabi takeyi. Larai ce tafito daga ɗakin inna laarin ɗauke da ledar mabiyya a hannunta,saida tatsayah tayi shewa tayi guɗa kafin ta kalli inda Danejo take. "Mashaallah yarinya ta faɗo duniya,kyakykyawa fara jinin fulani usul,kuma Alhamdulillah…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Eleven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta karɓi loudspeaker ɗin sannan ta rufe ido ta buɗe da sunan Allah. Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matuƙar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane. Bata sani ba ko hakan yana da alaƙa da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin ƙarfen canopy bayan kusan kowa a zaune yake. Ya yi mata murmushi gami da gyaɗa kai kamar mai bata damar yin magana. Mantawa…
    • Story

      Farar Wuta 2

      Farar Wuta 2 Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Shekaru Goma da suka wuce. Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A…
    • Duniya ta – Chapter Four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…
    • Tabarmar Kashi Chapter 3 Thumbnail

      03          Ɗaya daga cikin yammaci ne wadda ke jerin yammacin da albarkar ubangiji ke sauka daga sama zuwa ga bayinsa dake rayuwa a doron qasa sanadiyyan haduwar hadari da samuwar saukan ruwan sama,kama daga mutane dabbobi aljannu da sauran halittun dake qarqashin ruwa saman bishiyu da sauran bingiren da idanuwa basa iya ganinsu,raunin hankali,nakasa da kasawa irin ta abun halitta ya yiwa hankali…

    • Furar Danko Chapter 2 Thumbnail

      _LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR ‘KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*🥰 Zafafa🫶🔥 *_ALLAH ya gafartama iyayenku😭🙏_* 𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠📲   🫗 𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊….!!🫗            𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai…

    • Amatulmaleek Chapter 4 Thumbnail

      4 Duk fada da masifar daya daga cikin  ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…

    • CANJIN RAYUWA Complete Book 2 Thumbnail

      CANJIN RAYUWA Complete Book 2 (1)Ahaji bishir ya kosa ya isa gidansa don kai wannan albishir.haka nan MIMI ta kosa matuka dad din nata ya dawo don ta sanar da shi labarin masoyinta khalil.momy nafisa kuwa tana cikin damuwa,tana ta tufka da warwara a kan yadda zata hada fitina tsakanin MIMI da mahaifinta. A haka alhajin ya iso gidan,cikin doki.tun daga shigowarsa falon yake…

    • Blog

      GARKUWA

      GARKUWA Thumbnail

                                                     PAGE 1                              NA            *AYSHA ALIYU GARKUWA*          📝🍇🕊️🐄🌈🦚🐍🤴🏻💘  *YAHUNDE! Babban birnin ƙasar Cameroon.* Cikin wani kekyawan rugar FULANI mai tarin al’barkatun duniya.  Kota wani sashi Allah yayiwa Rugar Arɗo Babayo, ni’imomi na musamman, makiyaye ne cikakkun Fulanin ƙasar Cameroon. Ranar wata jumma da yammaci la’asar sakaliya, makiyaya nata dawowa gida yayinda kota ina. Shanu tumaki raƙuma awaki zabbi keta kai…

    • Muwaddat – Chapter Seven Cover
      by Aysha A Bagudo .....muwaddat.. ya sake kiran sunanta cikin raunanniyar muryarsa mai kashe sansar jiki ,da aikawa kwal'kwaluwa wani sako na daban. wani irin bugawa gabanta yayi da karfin gaske, lokacin dataji sautin kiran sunanta da yayi , daga bisani kirjinta yashiga dukan uku uku,"muwaddat ina sha'awar mu kasance tare dake, dan na jibanci al'amuranki da komai na rayuwarki, muwaddat tsarinki da komai da jikinki, komai da kika mallaka sun yi min arayuwa, "me zai hana ki bani wata dama domin na kasance tare dake? nan…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo .... Yana gama shiga bayin, ya janyota jikinsa ahankali ya manneta da kirjinsa, had'e da zagaye hannuwansa duka a kan cikinta , ahankali ya shiga shafa cikinta zuwa kasan mararta yana lumshe idanuwa , cike da shaukinta ya soma tafiya daita acikin bayin ,bai tsaya a koina ba sai gaban madaidaicin marrow dake manne da bango banyin. ya ja ya tsaya yana mai d'aura habarsa bisa kafad'arta yana busa mata iskar bakinsa,tsura mata tsumammun idanunshi yayi, masu matukar tsuma zuciya da raunata gangar jiki tare…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    Note
    error: Content is protected !!