Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • by Sadi Sakhna — Hannu tasa ta karbi jaririyar tareda mannata a jikinta,wata irin tsagwaron ƙaunar yarinyar ne ya jiyarci tsakiyar zuciyarta,tareda muradin kareta a ta kowacce fuska. Idanuwanta ta sauƙe akan jar fuskar jinjirar,wadda yake ɗauke da ƙankanin kyau mai tafiyar da duk mai kallonta. Hancinta babu makawa kowa yakalleta yaga na ubantane,sai bakinta kuma data biyo irin na mahaifiyar ta ɗan ƙarami,motsashi take a hankali tana neman inda zataji abincinta ya isa gareta,wanda hakan yasa ainihin Cute feature…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Eight Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ummi dai baje kolin rashin mutumcinta tayi akan Hamdi har ya kasance sauran ɗalibai suna samun sararawa. Kowanne aiki Hamdi, kowacce bola da shara ma ita ɗin dai take nema. Wanki harda na su pant ita take mata. Su ɗebo ruwa da kwafar note dama tuni ta daina saka wasu. Kuma ko da wasa Hamdi bata taɓa faɗin wata kalmar neman sauƙi ba. Komai Ummi ta ce 'to' ce amsar. Ita dai burinta ta bar makarantar ba tare da…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Forty Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ɗazu da azahar mahaifin Alh. Usaini ya je hotel ɗin da su ke shi da Salwa. He got the shock of his life lokacin da ƙanin Usaini ya ƙwanƙwasa ƙofar su ka ji muryarsa yana cewa. "Ƙar ki taɓa ƙofar nan. Kada ki buɗe." Ransa kuwa ya sosu fiye da tunani. Dama can barazana yayi a reception har aka rako su ɗakin. Saboda haka sai ya yi wa ma'aikacin hotel ɗin inkiya da hannu ya yi magana. "Yallaɓai baƙo ne…
    • Duniya ta – Chapter One Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…
    • HAYATEEM 1&2 Thumbnail

      BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa…

    • Tafiyar Mu Chapter 5 Thumbnail

      (5) Kwanaki suka shuɗe suka dawo satittika, satittikan suma haka suka wuce suka dawo watanni. A hankali duk wasu alamu da zasu nuna ta taɓa rayuwa dashi suka fara ɓacewa. Bata sake ganin fuskarshi ba tun ranar da aka rufeshi da bargonta, sai dai a kullum yana cikin mafarkanta.  Rayuwarta ta fara dawowa kamar da a lokacin da take budurwa a gidansu, zata ci…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 5 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 9~10 Anas ne ya shigo ‘barayin Sadiya shi da Amadi…

    • Amatulmaleek Chapter 1 Thumbnail

      AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta Dake zaune tana sauraronsa yakewa, Daga ita maaman har…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 1 Thumbnail

              ?ƘWAI CIKIN ƘAYA!!? Bilyn Abdull ce Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. Ya rabbi ka bani ikon faɗar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alƙalamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.??? Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar musulmi da suka rigamu kwanta dama, ALLAH ka kawo…

    • Maimoon Na Maman Mama Thumbnail

      Maimoon Na Maman Mama Maman Maama 1 Bismillahir Rahmanir Rahim Episode One : The Beginning of the Beginning Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina? Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na tashi garin Abuja, Nigeria. Mahaifina Alhaji Muhammad…

    • RASHIN HAIHUWA Thumbnail

      uummey 01 {4/28/2023 }              ? *RASHIN HAIHUWA*?        _(Ƙaddarar wasu matan)_                   Na          ??* Ouummey* ??  Wattpad @ouummey                 Godiya Da sunan Allah me Rahma me jin kai, dukkan Godiya ta tabbata ga Allah SWT Ubangijin talikai, me kowa me komai da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna a sama cikin koshin lafiya, ina addu’ar Allah ya bani ikon…

    • Muwaddat – Chapter Four Cover
      by Aysha A Bagudo — ....Bayan sun idar da sallah,ishaq yayi mata tambayoyi akan addini,sosai yaji dadin yadda ta bashi amsar duk wata tambaya da yayi mata ,dama kuma bai yi tsammanin zata kasa amsa daya daga cikin tambayoyin da yayi mata ba. suna nan zaune akan sallayar suka zarce da hirar soyayya ,ishaq yace "ina ga kmr bacci kike ji gashi har kin soma hamma da zaki d'aure sai ki D'an ci abinci sannan sai mu kwanta "bana jin cin wani abinci yanzu, Amman dai zan d'an sha lemo bari na zuba maka abinci kaci ,da yake lokacin…
    Note
    error: Content is protected !!