42 Results in the "Download" category
-
Blog
HAYATEEM 1&2
BismillahirRahmanirRaheem. Fadi da tsawon nisan da dajin yake dashi ya zubawa manyan idanuwansa yana kallan shuka da ganyen hakukuwan da suka cike gurin Wanda babu hanyar wuce a gurin idan ma kace wucewa zakai to sedai Kabi hanyar da adda ko wuqar ringa sare ganye dan Ka ringa ganin gabanka Wanda su hakan ba komai bane a garesu sbd sun saba haka suke rayuwa…
-
Blog
JADEEDAH
BOOK 1 ♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡ [01/07/2025] PAGE 1 ❤? FREE PAGE “Ummie Maryama dan Allah kiyi haƙuri ki bar ni in yi zamana anan wallahi tsoro na ke ji ,ji na ke kamar da zaran na fita zan ci karo da Baba Ƙarami na tsaye ya na jiran na fito ya hukunta ni”,ta ƙare zance ta na mai share hawayen da su ke ta faman kwaranya…
-
Blog
AJIYA A DUHU BOOK 2
Typing? Bilyn Abdull ce ?? بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. My TikTok account ? Instagram?? BOOK 2 ?️➖1️⃣ Ayi mana afuwa da jinkirinmu yau da gobe sai ALLAH ??❤️. Ƴan ƙungiyar Bati ku matso nan munada meeting ?. Kun san dai AZUMI aka gama ko, goman ƙarshen nan hummmm ? karki yarda ki zama a cikin wanda…
-
Blog
KIDA A RUWA Book 1
Kayan hannunsu duk suka ajiye suna zubewa a gadon kowa na faɗin wash, dai-dai nan Ruky data rigasu shigowa ta fito daga bayin alamar har tayi alwysSuma duk miƙewa sukai, dan rashin yin sallar akan lokaci na tsaye a ran kowannensu. Bintu ce kawai ke period dan haka taja ledar snaks ɗinsu ta fara ci tana faɗin, “Bari muga mi Sayyadin ya aiko mana…
-
Blog
GARGADAN SO
GARGADAN SO M SHAKUR DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JINKAI EPISODE Dankareren kerarren falo ne dazaka dauka acikin presidential villa kake sabida kyawunshi, wani Babban attajiri ne adakin yana sanye da manyan kaya da akalla zaikai 68-69yrs hakan nan yana sanye da manyan kaya dake walkiya kaman da duwatsun diamond aka kera shaddan, sai gani attajiri a gefensa shima yana sanye da manyan…
-
Blog
ABU CIKIN DUHU
A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
Blog
WANI AUREN
Page 1 Maryam tana cire hijjabi ta ce”Duk yadda ka ɗauka, ni dai ba zai taɓa yiwuwa ka fita tun safe sai dare ba kuma ace daren ma wai ba ka da lokacina sai ka gama fira a majalisa, ka ɗakko ni a gidanmu mai cike da jama’a ana raha ana dariya ka zo nan ka kulle ni kai kana majalisa? Kar ka ga…
-
GIDAN ABDUL Mace ce wacce a ƙiyasi za a iya ba ta shekara talatin da biyar, tana tsaye a falo tana kaiwa da kawowa, hannunta riƙe da wayarta, wacce a yau take jinta tamkar maƙiyiyarta saboda yau ɗin ta kasance ‘yar aiken da ta kwaso mata labarin da ta kira shi da baƙin labari, wayarta ƙawarta ce amma a yau dai ba…
-
Blog
TURKEN GIDA
TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…
-
Blog
SAFIYYA
Episode One: Bon appetite! Breakfast is Served? Bismillahir Rahmanir Rahim Ina rokon Allah ya bani ikon rubuta alkhairi, ya hana ni rubuta sharri. Assalamu alaikum dearies ❤️ Fatan munyi azumi da sallah lfy. Allah ya karbi ibadun mu ya sa muna daga cikin yantattun bayin sa Ameen. So, kamar yadda nayi alkawarin rubuta Safiyyah after sallah, gashi nan zanyi kokarin cikawa ?. Ku dai…
-
Blog
NA GA TA KAINA
NA GA TA KAINA *NA SADNAF*????? ®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* {We Don’t just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}??_ *Free Novel* *Tun kafin nayi nisa a rubutu nake da burin rubuta wanan labari Allah bai nufa ba sai yanzu labarin Nan ya faru a gaske tun 19’s wahalar rubuta shi nake gani Sabida yanda xan na had’a…
- Previous 1 2 3 4 Next
