Tsutsar Nama Book 2 Complete
Typingπ²
πTSUTSAR NAMAβ¦.!!π
(Itama nama ce)
π©ππππ π¨ππ πππ πππ€π»
π©πππ πππ
π·πππ πππ
π©ππππ π¨ππ πππ ππ
π©πππ πππ
π·πππ πππ
β¦β¦.Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖe. Cikin layi irin na rashin Ζarfin jiki na koma Ιakin dana kwana. Handbag Ιina na Ιauka tare da hijjabin danai sallar asuba. Gudun haΙuwa da shegen karensa ya sakani bi ta kitchen duk da ban san takan gidan ba. Ta bayan na bi, hakan yasa har na zagayo inda gate yake banga karen ba. Zaram maigadi dake zaune yana jin waΖa ya miΖe. Bakinsa har rawa yake wajen gaidani. Ban amsa masa ba. Face cemasa βBuΙe min!β cikin kakkausar murya da tsawa.
Cikin daburcewa da wuru-wuru ya ce, βAmma Hajiya oga baiceβ¦.β
βWlhy idan baka buΙe min ba zan haΙa kai da ogan na danna muku zagi.β nai maganar ina fisgo sandarsa dake ajiye saman bench. βZaka buΙe min ko sai na Ιora maka ita a saman kankaβ.

Humm allah yakara basira yayi dadi sosai
amin
Masha Allah
Wow very fantastic novel
Allah ya kara basira
Comment
da Ikon Allah
Allah yakara basira da kaifin idanu
Allah ya kara basira
Thanks novel yayi dadi sosai Allah yakara basira