23 Results with the "tsutsar nama comlete" tag
-
Blog
Tsutsar Nama Part 3
Join our WhatsApp Group here Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ท๐๐๐ ๐ป๐๐๐๐๐ โฆโฆ.Da faษa ya faramin tare da turkeni kan saina faษa masa dalilina na jifan Mansoor ษin da waษan nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taษa ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali naโฆ
-
*_๐TSUTSAR NAMA….!!๐_* ย ย ย ย ย ย ย ย ย ย ย ย _(Itama nama ce)_ Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3 …….Suna shiga cikin headquter ษin Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su ฦarasa gareshi an shige dashi wani ษakin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama ฦarema ษakin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’anโฆ
-
Blog
Ameenatou Part 4
ZafafaBiyar 77 Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking ba ta Saka Kiran wayarsa. Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai keyโฆ
-
Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ท๐๐๐ ๐๐๐๐๐ โฆโฆ.Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ฦarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuษuta daga garesuโฆ
-
Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ท๐๐๐ ๐๐๐ ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐ ๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ท๐๐๐ ๐๐๐ โฆโฆ.Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miฦe. Cikin layi irin na rashin ฦarfin jiki na koma ษakin dana kwana. Handbag ษina na ษauka tare da hijjabin danai sallar asuba.โฆ
-
Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! ยฉ Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babuโฆ
-
TSUTSAR NAMA BOOK complete Book ๐๐๐๐ ๐๐๐_ Free page ุจูุณูู ู ุงูููููู ุงูุฑููุญูู ููฐูู ุงูุฑููุญููู Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦai. โฆโฆโฆHumm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ษina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAฦURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sandaโฆ
-
Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha ฦaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ฦasar Nigeria hidima tun a farkon ฦarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taษa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riฦe ษan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa sabodaโฆ
-
_๐๏ธTHE SEXY BOSS๐๏ธ_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahim๐ _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuษi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ษaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun dagaโฆ
-
Blog
Yar Wanke Wanke
สษชsแดษชสสแดส แดแดษขแด 1โฆ5 Bai dai_dai parking ษin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ฦดar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ฦwalamin kiran nan haba” Shagwaษe fuska ya yi ya ce”Ammi nifa yinwaโฆ
-
Maimoon Na Maman Mama Maman Maama 1 Bismillahir Rahmanir Rahim Episode One : The Beginning of the Beginning Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina? Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na tashi garin Abuja, Nigeria. Mahaifina Alhaji Muhammadโฆ
-
Anyanka ta tashi๐โโ๏ธ Kaji banฦararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ษakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ฦaraso ฦamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaษayi,ji kake maฦutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miฦe ta nifo hanyar daโฆ
- 1 2 Next
