23 Results with the "tsutsar nama comlete" tag
-
Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa…
-
Hamshakiyar Uwa Na Maryam Abdullahi K/Mashi Godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai komai,tsira da amincin Allah su tabbata ga annabi Muhammad(S.A.W). Kamar yadda na fara lafiya,Allah ka bani ikon gamawa lafiya,Allah ka bani ikon faɗakarwa gwargwadon iyawata,Ya Allah ka yafe min duk wani kuskure da hannuna zai rubuta,Allah ka bani ladar faɗakarwar. *Free Page 1* Kan shi a ƙasa bayan…
-
Blog
Abinda Zuciya Ke SO
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar…
-
🏃🏽♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽♀️ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce😂 N I J E…
-
Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim. Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi. Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan. Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da sam bai aje kanshi kusa ba.…
-
GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2 “………….ya fada soyayya?,yana nufin kenan aure yake da buqatar yi?,bama fadawa soyayyar ba,wadda ya fada soyayyar da ita, yarinyar dake da gatan da ya kerewa nasa,suke da dukiya da tarin gatan da ya yiwa hankali nisan tazara,kai koda ma ace ya kammala karatunsa ya kama aiki ina yaga kudin auren hamdiyya abdu me kano?,ko yana da kudin…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
Blog
Jidda Na Maman Mama
💔 JIDDA 💔* Maman Maama Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu alaikum masoyana da masoyan littattafai na. Kamar yadda nayi alkawari tun kafin in fara Tagwaye cewa zanyi su su biyu da Jidda to alhamdulillah an kammala Tagwaye ga kuma Jidda nan yazo muku, ina kuma fatan zaku karbe shi kamar yadda kuka karbi Tagwaye koma fiye da haka. Dan dai idan nace Jidda is a…
-
MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…
-
Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒 Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…
-
BY BADEEYART YUSUF💋 1 GODIYA Da sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.” Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana, Allah kabamu ikon amfana da abundan ke…
- Previous 1 2
