69 Results with the "protected" tag
-
Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa…
-
Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? ???? ??? ????? ?????? ?? ???? ??? ???? ??? …….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miƙe. Cikin layi irin na rashin ƙarfin jiki na koma ɗakin dana kwana. Handbag ɗina na ɗauka tare da hijjabin danai sallar asuba.…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…
-
Gidan Gandu Na Sadi Sakana Wannan littafin kirkirarrene,saidai zai iya cin karo da dabi’un wani ko halayyar wata,sannan ba a yarda wani ko wata suyi koyi da mugayen halayyar Wannan littafinba,anyine dan isar da wani sako. Sannan game da marubuta idan kinga wani abu yayi kama da littafinki toh yanayin tunanine yakawo hakan,dan banida niyyar bata wa kowa rai,burina isar da sakon da littafin…
-
Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki me number 121 knoking tayi cikin wani irin sanyin…
-
Maimoon Na Maman Mama Maman Maama 1 Bismillahir Rahmanir Rahim Episode One : The Beginning of the Beginning Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina? Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na tashi garin Abuja, Nigeria. Mahaifina Alhaji Muhammad…
-
Blog
Bakin Haure Complete
“`Bismillahir rahmanir Rahim *Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya. Wannan labarin…
-
Al’amarin Maryam Na Rahamatullah Muhammad *BISMILLAHIR* *RAHMANIRRAHIM* ~wannan~ ~qirqirarran~ ~labarine,~ ~banyi dan cin xarafin wani ko wata ba, cin karo da rayuwar wani ko kamanceceniya da yanayin rayuwar wanine wannan~ ~”arashine~ ”Wasu Yarane guda biyu mata, na hango a tsakar gidan, sun takure cikin filin tsakar gidan, daga can lungu babu kowa saisu, Yar babbar bazata fi shekara goma ba xuwa sha daya, while…
-
TSUTSAR NAMA BOOK complete Book ???? ???_ Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sanda…
-
- 1 2 … 6 Next


