Search
You have no alerts.

    69 Results with the "protected" tag


    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 6 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR 🤚🏻 Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. ina mik’a sak’on gaisuwar ban girma ga masoyan littafinnan, kuma aminaina na arxiki. Maman Yaseer…

    • Furar Danko Chapter 6 Thumbnail

      𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 6 Thumbnail

      6…â€? *CIGABAN LABARI* â€?..Lokacin da Saratu suka rabu da Nas direct gidan Alhaji Abdullahi ta tafi Dan karma wani ya zargeta a unguwar su, tun daga bakin gate din gidan take kallon part din Sageer so take taje Amma tana tsoro sbd idan akwai mutumin da Sageer ya tsana ya Raina a gidan to ya biyo bayanta hakan ma Yana daga Mata kafa ne…

    • Riqqon Kaka Chapter 4 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. “Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?” Ta ce,…

    • Riqqon Kaka Chapter 6 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iya‘ hukunta mu idan munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci ba, ‘sai don laifin da tayi, ta ; kama…

    • Nayi Nadama Chapter 6 Thumbnail

      Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] ‪  📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇MI,WASMITI…..Page 6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun  tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta ya…

    • Samarin Bana Chapter 6 Thumbnail

      [7:24PM, 19/11/2016] Rahamat Nalele 👯: XEE tajah numfashi Tace hmm ba tunani na fa’da ba kawai…… Yayi saurin katseta da cewa kar kiyi min musu Aunty inaso kawai naji me yajefaki cikin tunani Taja numfashi Tace tunani nakeyi yanxu idan Nace kar kaje gunta baxa kabi umarnina ba kuma ni haka kawai Naji bana san kaje gunta wlhi kaje sai nayi kuka. shiyasa kaga…

    • Gama Duniya Babi na Uku Thumbnail

      °°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya…

    • Amatulmaleek Chapter 6 Thumbnail

      6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…

    Note
    error: Content is protected !!