Search
You have no alerts.

    69 Results with the "protected" tag


    • Tsutsar Nama Part 3 Thumbnail

      Join our WhatsApp Group here TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘·π’‚π’ˆπ’† π‘»π’‰π’Šπ’“π’•π’š …….Da faΙ—a ya faramin tare da turkeni kan saina faΙ—a masa dalilina na jifan Mansoor Ι—in da waΙ—an nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taΙ“a ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali na…

    • Tsutsar Nama Book 3 part 3 Thumbnail

      ALLAH ka gafartama iyayenmu πŸ˜­πŸ™ TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ι—in saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζ™yau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ι—in dai an…

    • Tsutsar Nama By Bilyn Abdul book 3 Thumbnail

         *_πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ›_* Β Β Β Β Β Β Β Β Β Β Β Β  _(Itama nama ce)_ Tsutsar Nama By Bilyn Abdul Book 3 …….Suna shiga cikin headquter Ι—in Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su Ζ™arasa gareshi an shige dashi wani Ι—akin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama Ζ™arema Ι—akin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an…

    • Ameenatou Part 4 Thumbnail

      ZafafaBiyar 77 Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking ba ta Saka Kiran wayarsa. Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai key…

    • TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆 π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 …….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖ™e. Cikin layi irin na rashin Ζ™arfin jiki na koma Ι—akin dana kwana. Handbag Ι—ina na Ι—auka tare da hijjabin danai sallar asuba.…

    • Tsutsarnama Part 3 Book 2 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na Ζ™arshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuΙ“uta daga garesu…

    • Tsutsar Nama Book 2 Complete Book Thumbnail

      TypingπŸ“²* πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 6 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR 🀚🏻 Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. ina mik’a sak’on gaisuwar ban girma ga masoyan littafinnan, kuma aminaina na arxiki. Maman Yaseer…

    • Rayuwa da Gibi Chapter 3 Thumbnail

      RAYUWA DA GIƁI 3 Batul MammanπŸ’– Masu tambaya littafin ba na kuΙ—i bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda Ζ΄aΖ΄ansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi Ι—orawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar. Aure ne na zumunci domin…

    • Ameenatou Complete Book 1 and 2 Thumbnail

      Mamuhgee_ ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)πŸ€πŸ’‹ 1 BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana Ι—aukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne, Itadai Ζ™addara yashi ce ko an dunΖ™ulata bata dunΖ™uluwa, Rayuwa da kaddara a tare suke tafiya tamkar Yan…

    • Sanyi Da Zafi Part 4 Thumbnail

      πŸ’« SANYI DA ZAFIπŸ’« ✍🏻M SHAKUR EPISODE 4️⃣ She just wished all this ayyukan wahalan da suffering da yarinyarta yar karama keyi just to take care of her itane keyi mutane bazasu gane rahama ne Allah yamaka lafiya sannan yabaka karfin nema ba gashi tana neman wannan karfin ita tafita tayo aiki ta kula da diyarta daya tak a duniya tarasa, Rasheeda ce zuwa…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Gudun Kaddara Part 3 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi “Har yanzu kunqi yimin…

    Note
    error: Content is protected !!