Search
You have no alerts.

    69 Results with the "protected" tag


    • Ameenatou Complete Book 1 and 2 Thumbnail

      Mamuhgee_ ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋 1 BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne, Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa, Rayuwa da kaddara a tare suke tafiya tamkar Yan…

    • Kwai Cikin Kaya Chapter 3 Thumbnail

      Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buƙatar kowacce, amma waɗanda duniya ke buƙata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene ƙalilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daɗin cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaɗar ɗacin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, a lokacinne ijiyar wasu ke ambaliyar zubarwa da buƙatar…

    • Gaba Kuraa Part 5 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Gudun Kaddara Part 3 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi “Har yanzu kunqi yimin…

    • Ameenatou Part 4 Thumbnail

      ZafafaBiyar 77 Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking ba ta Saka Kiran wayarsa. Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai key…

    • Sexy Boss Complete Book Thumbnail

      _🕊️THE SEXY BOSS🕊️_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahim🙏 _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga…

    • Tsutsar Nama Book 1 Complete Thumbnail

      Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒 Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    • Tsutsarnama Part 3 Book 2 Thumbnail

      Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ƙarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuɓuta daga garesu…

    • Fadwaah Part 3 Thumbnail

      FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye  take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar  Asibiti ce ,tsaye Fadwaah  take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta  da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…

    • Sanyi Da Zafi Part 4 Thumbnail

      💫 SANYI DA ZAFI💫 ✍🏻M SHAKUR EPISODE 4️⃣ She just wished all this ayyukan wahalan da suffering da yarinyarta yar karama keyi just to take care of her itane keyi mutane bazasu gane rahama ne Allah yamaka lafiya sannan yabaka karfin nema ba gashi tana neman wannan karfin ita tafita tayo aiki ta kula da diyarta daya tak a duniya tarasa, Rasheeda ce zuwa…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Kurkukun Kaddara Chapter 4 Thumbnail

      قصة حزينة جدا عن السجناء🥺💔 *E7* Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruɗe su ka ɗago suna kallon su, Wannan dattijon ne Ya rikiɗa nan take ya zama wata halitta mai matuƙar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani, Tashin hankalin da ba’a sama shi date, Wani irin tsoro ne ya bayyana a kan…

    • Kwankwason Jimina Part 3 Thumbnail

      https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J (M/W/S) ✍️:MX 29 ::::::::: … Motar na fakawa… Ma’aikatan wajen suka tattaso… Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” “Itama akwai. Aciki za’a kai miki kayayyakin?” “Eh……

    Note
    error: Content is protected !!