Search
You have no alerts.

    69 Results with the "protected" tag


    • Sexy Boss Complete Book Thumbnail

      _πŸ•ŠοΈTHE SEXY BOSSπŸ•ŠοΈ_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahimπŸ™ _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuΙ—i don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na Ι—aya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga…

    • TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆 π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 …….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖ™e. Cikin layi irin na rashin Ζ™arfin jiki na koma Ι—akin dana kwana. Handbag Ι—ina na Ι—auka tare da hijjabin danai sallar asuba.…

    • Tsutsar Nama Book 1 Complete Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘ƒπ‘Žπ‘”π‘’ π‘œπ‘›π‘’ Free page بِسْمِ Ψ§Ω„Ω„Ω‘ΩŽΩ‡Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­Ω’Ω…ΩŽΩ°Ω†Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­ΩΩŠΩ… Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζ™ai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau Ι—ina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    • Tsutsar Nama Book 3 part 3 Thumbnail

      ALLAH ka gafartama iyayenmu πŸ˜­πŸ™ TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ι—in saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζ™yau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ι—in dai an…

    • Gaba Kuraa Part 5 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Ameenatou Part 4 Thumbnail

      ZafafaBiyar 77 Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking ba ta Saka Kiran wayarsa. Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai key…

    • Sanyi Da Zafi Part 4 Thumbnail

      πŸ’« SANYI DA ZAFIπŸ’« ✍🏻M SHAKUR EPISODE 4️⃣ She just wished all this ayyukan wahalan da suffering da yarinyarta yar karama keyi just to take care of her itane keyi mutane bazasu gane rahama ne Allah yamaka lafiya sannan yabaka karfin nema ba gashi tana neman wannan karfin ita tafita tayo aiki ta kula da diyarta daya tak a duniya tarasa, Rasheeda ce zuwa…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Kurkukun Kaddara Chapter 4 Thumbnail

      Ω‚Ψ΅Ψ© Ψ­Ψ²ΩŠΩ†Ψ© Ψ¬Ψ―Ψ§ ΨΉΩ† Ψ§Ω„Ψ³Ψ¬Ω†Ψ§Ψ‘πŸ₯ΊπŸ’” *E7* Su na Cikin Maganar nan, Su ka ji yo wani irin gurnani, A ruΙ—e su ka Ι—ago suna kallon su, Wannan dattijon ne Ya rikiΙ—a nan take ya zama wata halitta mai matuΖ™ar tsoratarwa, Ya shiga girgiza jikin shi Yana wani irin gurnani, Tashin hankalin da ba’a sama shi date, Wani irin tsoro ne ya bayyana a kan…

    • Gudun Kaddara Part 3 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi “Har yanzu kunqi yimin…

    • Tsutsarnama Part 3 Book 2 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na Ζ™arshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuΙ“uta daga garesu…

    • Kwankwason Jimina part 3 book 2 Thumbnail

      KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a tsorace yake maganar da yake musu. Suma…

    • Fadwaah Part 3 Thumbnail

      FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye  take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar  Asibiti ce ,tsaye Fadwaah  take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta  da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…

    Note
    error: Content is protected !!