154 Results with the "paid" tag
abari yahuce hausa novel (1)
abinda zuciiya ke so (1)
Akan Social Media (20)
a makabarta aka haifeni (1)
asmaluv (1)
aysha a bagudu (8)
babu so by billyn abdul (1)
bagudo (1)
Bakin Haure (1)
Bana Sonshi (22)
billyn abdul (1)
bilyn abdul (1)
boss bature (1)
by bilyn abdul (1)
complete (1)
cutar kai (1)
Farar Wuta (2)
Haramtacciyar Soyayya (1)
Hariji (1)
hausa novel (15)
hausa novels (77)
huguma (2)
idan bakeba (1)
Ingarman Namiji (1)
jarabta by maman abd shakur (1)
kukukun kaddara (12)
kukukun kaddara book (5)
kukukun kaddara complete (1)
kurkukn Kaddara Complete (1)
litattafan adabi (1)
makabarta (1)
mijn fateemah (1)
muwaddat complete (1)
muwaddat hausa novel (1)
muwaddat hausa novel complete (1)
Nabeelert (1)
Nabeelert Lady (1)
new hausa novels (13)
NiDa Ya Ahmad (1)
NOVELS (1)
phartymasardauna (1)
protected (69)
rommance book (1)
saifudeen hausa novel (1)
sooraj (1)
sooraj complete (1)
sooraj hausa novel (1)
sooraj hausa novel complete (1)
tsutsar nama book1 (1)
tsutsar nama comlete (23)
Yar Wanke Wanke complete (1)
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Seventeen
Da sallama na shiga falon hannuna ɗauke da farantin da na ɗora ruwa da lemu tare da ƙananun kofunan glass a saman shi. Gabaɗayansu a tare suka amsa sallamata ashe Musbahu ne ya kawo ta ya na zaune gefen Yallaɓai a saman kujera mai zaman mutum ɗaya ɗaya. Ita kuma Nene ta zauna akan mai zaman mutum huɗu ne. Sai da na ja center table ɗin da ke wajen na ɗora ruwan a kai sannan na durƙusa a gaban Nene ina gaisheta ta amsa cikin fara'a lokaci ɗaya ta na ba ni umarni na koma kan kujera na zauna sai na…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Eighteen
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Yallaɓai fa miliyoyi sun dira a cikin account ɗin sa na banki ba zama. Tun safe ya fita ya ma riga yara fita saboda sauri, bayan kuma tun asuban fari ya fara waye waye da mutane bakinsa ya kasa shuru. Ni fa tun a farkon auran mu tun ina mamakin halin Yallaɓai har ya zame min jiki, in ya yi wani abin na daina ganin sa a sabo a wajena. Tun da na san shi, shi ne mutun ƙwara ɗayan da zan ce na sani mai bayyana…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Nineteen
Kamar a zahiri kallonsa na ke yi amma a baɗini ba shi na ke kallo ba. Hankalina da tunani ya yi nisan kiwo. Jikina gabaɗaya ya saki sai na ke jin kamar ba zan iya ba, kamar za'a ga gazawata in tafiya ta yi nisa. "Kin yi shuru ba ki ce komai ba Sadiya." Shi ya katse min tunani da ya sa na dawo hayyacina. Ajiyar zuciya na sauke kafin na maida hankalina zuwa ga kallon ƙasan cafet ɗin da ke gefen gadon. Ina so na yi magana amma sai na ji kamar an ɗaure min baki zuciyata ta yi wani irin nauyi sannan…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Twenty
Ranar alhamis su Jidda suka yi hutun makaranta. Jidda daman ita ce ta ke ɗaukan first postion a ajinsu Baby kuma Third, sun karɓo kyatuttuka tunda an yi speach and prize giving day ban je ba amma Yallaɓai ya je musu tare ma suka dawo. Ko da suka dawo mai kitso ta zo, da mai ƙunshi har an yi min ƙunshi saura kitso. Marwa daman ta na nan domin ni na ce ce ta tattaro, ta dawo wajena sai an gama biki, Amina ma ta iso tun azahar Hauwa da Munnira suna gidan suma tun safe sai zlZaitunan yaya…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Twenty-one
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ƙarfe tara da rabi na dare sai ga Yallaɓai ya dawo shi kaɗai ya ce min ya ba ro su Tariq a gidan mai za su saka mai amotar shi kuma sai ya hau adai daita ya taho gida ya yi wanka ya shirya kafin lokacin sun taho sai su raka shi can gidan Gimbiyar. Kamar ya sani bai ko neme ni na haɗa masa ruwan wanka ba, ba domin in ya ce na yi ba zan yi ba sai domin zuciyata a lokacin ba ta cikin sukuni, muna gama maganar…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Twenty-two
Ina zaune ne amma na kasa tashi domin sai na ke jin gabaɗaya ilahirin jikina na rawa. To in ma na tashi wa zan je tarowa? Kishiya ko miji? Kawai sai na yi zama na amma fa zuciyata bugawa ta ke yi da sauri da sauri cikin lokaci ƙalilan hankalina ya tashi ina neman fita hayyacina saboda wani iri abu na ke ji yana ta so min daga ƙasan zuciyata. Kishi masifa ne, zai iya haifar ma da mata lalura mai karfin da nan ta ke za a iya kai su emergency a yi tunanin ciwon ya daɗe a jikinsu ne ba a sani ba alhalin…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Thirteen
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "SADIYA.." Wannan karon a yanayin yadda ya kira sunana sai da na ji jikina ya amsa da ya sa kaina na ƙasa sai da na ɗago na kalle shi. Tabbas a cikin idanuwansa na hango kamar hawaye sun cika masa kwarmin idanuwa kuma na hango gajiya da haƙuri harda kunya a lokaci ɗaya. "Sadiya.." Ya sake furtawa cikin wani irin rauni. Raunin da har ina jin sautin fitar shi daga muryansa. "Sadiya.." "Ta.." Ya sake faɗa…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Fifteen
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ni ko ina barin falo ɗaki na koma na ɗau wayata na kunna na kira Saude sai balaraba ta ɗauka tana faɗa mini Saude ba ta da lafiya zazzaɓi ya rufe ta. Amma ta ji sauƙi, fatan samun lafiya na yi mata sai ta ce min ko ina buƙatar ganin ta ne? Ai sai ta rarrafo ta zo tunda ta ji sauƙi. Da sauri na ce" A'a ta bar shi kawai in ta ƙara jin sauƙi sai ta zo." Sai muka yi sallama bayan na ce ta haɗa ni da…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Sixteen
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* RANAR ƊAURIN AURAN GIMBIYA DA YUSUF. Ya ji tsoro da kiran Nene shi a tunanin shi kiran gaggawan da ta yi masa ko jikinta ne ya tashi, kuma ta ce ya zo gida da gaggawa tana neman shi sai ya firgita shi ya sa ya fita ko ƙaryawan da Sadiya ta matsa ya tsaya ya yi bai yi ba ya ce sai dai in ya dawo. Bai taɓa kawo ma kansa hashashen ga in da kiran Nene ya dosa ba saboda a yana hanya ma kafin ya ƙariso gidan sai…-
384.6 K • Completed
-
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Fourteen
Haka suka yi ta kirana amma na kasa iya jarumtar ɗaukar wayarsu. Sai na ke jin kamar da na amsa wayarsu suka fara jefemin tambaya da cewa shin da gaske ne Yallaɓai ne ya ƙara aure ? Na tabbata rauni ne zai zo ya yi min rumfa ɗan jarumta da na samu ya ƙwace min na saka kuka shi ya sa na kasa iya ɗaga wayar ko ɗaya daga cikin su. Yaya Balki sau biyu ta kirani Rahila ce wajen sau huɗu da ta ga ban ɗauka ba sai ta haƙura amma ban da Amina da saboda na cin kiranta sai da na ɗaga wayarta. Tun kafin na…-
384.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 12 13