Search
You have no alerts.

    80 Results with the "hausa novels" tag


    • Nama Ya dahu Romo Danye Thumbnail

      JIHAR KANO: Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Kano itace cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya. Jihar ta Kano tana da ƙananan hukumomi guda arba’in da hudu. Kana gari ne da yake da masarauta mai ɗunbun tarihi, mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewayenta. Haka zalika  Kano gari ne babba wanda mazauna cikinta ke magana da harshen Hausa. Itace…

    • Amaryar Zayyad Na Rahma MrsMG Thumbnail

      BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna).. Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura kwana goma Allah yayi masa rasuwa, Safna ta samu kanta cikin mawuyacin halin da ba zata iya misaltashi…

    • Jidda Na Maman Mama Thumbnail

      💔 JIDDA 💔* Maman Maama Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu alaikum masoyana da masoyan littattafai na. Kamar yadda nayi alkawari tun kafin in fara Tagwaye cewa zanyi su su biyu da Jidda to alhamdulillah an kammala Tagwaye ga kuma Jidda nan yazo muku, ina kuma fatan zaku karbe shi kamar yadda kuka karbi Tagwaye koma fiye da haka. Dan dai idan nace Jidda is a…

    • Karfe A wuta Complete Book Thumbnail

      Karfe A wuta Complete Book Continuation. Cikin hanzari ya kalli Nabila, yana mamakin a ina ta san wannan sunan, dan sam bai san Walid ya gaya mata labarin sa ba. Ya ƙureta da ido, ta kawar da kanta gefe, ta ce “Eh, idan ka kashe ni, ka ci amanarta, ta barka ka kusa dawowa hanya, amma ka koma ruwa fiye da baya. Zan so…

    • Nama ya hadu romo danye Book 3 and 4 Thumbnail

      Nama ya hadu romo danye Book NAMA YA DAHU…. ROMO ƊANYE LITTAFI NA UKU GAWURTATTU UKU NA. BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO (1) IYABO:. Buy Data Here SME data and Electricity bill Payment “Iyabo da wuya ta kasheki gara daɗi ya kasheki. Ki tuno da irin taimakonmu da Saleem yayi mana a lokacin da muke da buƙatar taimakon . Dubi…

    • Captain Junaid na Khaleesat Hydar Thumbnail

      Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…

    • Kangin Bauta Na Mansur sufi Thumbnail

      Kanagin Bauta Na Mansur sufi Kangin Bauta 1 Littafin yaki Rubuta labari Mansur Usman Sufi Kyawawan samari ne majiya karfin damtse su uku, mai matukar kwarjini da ban tsoro. Na farkonsu yana rataye da waɗansu zaratan takubba guda biyu a gadon bayanshi kuma ya kasance mai matuƙar kaurin jiki fiye da ‘yan uwanshi. Saurayi na biyu yana dauke da wani irin KWARI DA BAKA…

    • DIYAM Na Maman Maama Thumbnail

      DIYAM Na Maman Maama Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga…

      Hausa Novels • Download • soyayya • hausa novel • hausa novels
    • Abban Sodoji Na Bos Bature Thumbnail
      Hausa Novels • Download • yaki • hausa novels
    • GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2 Thumbnail

      GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2            “………….ya fada soyayya?,yana nufin kenan aure yake da buqatar yi?,bama fadawa soyayyar ba,wadda ya fada soyayyar da ita, yarinyar dake da gatan da ya kerewa nasa,suke da dukiya da tarin gatan da ya yiwa hankali nisan tazara,kai koda ma ace ya kammala karatunsa ya kama aiki ina yaga kudin auren hamdiyya abdu me kano?,ko yana da kudin…

    • Gudun Kaddara na Huguma Book 1 Thumbnail

      🏃🏽‍♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽‍♀️ H U G U M A PAGE 01 *Da sunan Allah me rahama me jin qai,dukkan yabo da godiya sun tabbata ga ubangijin talikai,tsira da aminci su tabbata ga shugaban halitta annabi muhammadu S A W wannan karon labarin namu zai sauka ne a qasar nijer,duk inda akaga kuskure ko gyara sai ayi haquri,domin ni banigerian ce😂 N I J E…

    • Hamshakiyar Uwa Na Maryam Abdullahi K/Mashi Thumbnail

      Hamshakiyar Uwa Na Maryam Abdullahi K/Mashi Godiya ta tabbata ga Allah maɗaukakin sarki mai kowa mai komai,tsira da amincin Allah su tabbata ga annabi Muhammad(S.A.W). Kamar yadda na fara lafiya,Allah ka bani ikon gamawa lafiya,Allah ka bani ikon faɗakarwa gwargwadon iyawata,Ya Allah ka yafe min duk wani kuskure da hannuna zai rubuta,Allah ka bani ladar faɗakarwar. *Free Page 1* Kan shi a ƙasa bayan…

    Note
    error: Content is protected !!