80 Results with the "hausa novels" tag
-
*๐KURKUKUN ฦADDARA๐* *Boss Bature โ๏ธ* Dedicated to Aunty Kubraโค _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faษakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaษantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.โ๏ธ_ *E1* Sannu a hankali agogon bangonโฆ
-
Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐ ๐ท๐๐๐ ๐๐๐๐๐ โฆโฆ.Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ฦarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuษuta daga garesuโฆ
-
https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J (M/W/S) โ๏ธ:MX 29 ::::::::: โฆ Motar na fakawaโฆ Ma’aikatan wajen suka tattasoโฆ Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” “Itama akwai. Aciki za’a kai miki kayayyakin?” “Ehโฆโฆ
-
Blog
Tsutsar Nama Part 3
Join our WhatsApp Group here Typing๐ฒ ๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐ (Itama nama ce) ๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป ๐ท๐๐๐ ๐ป๐๐๐๐๐ โฆโฆ.Da faษa ya faramin tare da turkeni kan saina faษa masa dalilina na jifan Mansoor ษin da waษan nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taษa ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali naโฆ
-
Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samuโฆ
- Previous 1 … 6 7
