Ba’aboran Namiji
*KANO STATE* *UNGUWAR KURAWA* *Shimfid’a* 1&2 “Kyauta kina ina? fito nan, wallahi yau a gaban kowa za’a yi ta ta k’are na gaji da wannan halin na ki”. Zuciyata ta harba tare da zullumin yau kuma mai aka shiryo mini ni Ummu Kulsumu” Na fita ina hirji. Gabadaya matan gidan suna tsaye sun yi cirko cirko tamkar zakaru. Ya kausasa harshe yana cewa…











