Search
You have no alerts.

    13 Results in the "Zafafa Biyar Book 2" category


    • Tsutsar Nama Book 2 Complete Book Thumbnail

      TypingπŸ“²* πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…

    • Tsutsar Nama Book 3 part 3 Thumbnail

      ALLAH ka gafartama iyayenmu πŸ˜­πŸ™ TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ι—in saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζ™yau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ι—in dai an…

    • Tsutsar Nama Book 3 part 2 Thumbnail

      … TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† π’•π’˜π’ …….Ɗan motsi Samraah tayi fuskarta a yamutse baki a taΙ“e kamar mai shirin sakin kuka. Idanu kawai ya zuba mata yana kallon yanda take laΙ“e bakin, Ζ™oΖ™arin motsa hannunta da tai ya sashi sakin wanda ya riΖ™e ya riΖ™e mata wancan gudun karta goce ruwan, sake yamutse fuskar tayi da…

    • Tsutsar Nama Book 3 part 1 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 ….Suna shiga cikin headquter Ι—in Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su Ζ™arasa gareshi an shige dashi wani Ι—akin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama Ζ™arema Ι—akin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an wani…

    • Gudun Kaddara Part 3 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 03 Ido suka hada da bibi,dukkansu sai aka rasa me cewa dan uwansa wani abu,duk kuwa da cewa alamu sun nuna kowanne bakinsa cike yake fal da maganganu. Qarasowa bibi tayi ta zauna tana duban ama,ba tare data buqata ba ama ta sulale ta zauna aqasa tana duban bibi “Har yanzu kunqi yimin…

    • Gudun Kaddara Part 2 Book 2 Thumbnail

      GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 02 Wani irin zuciyar ama keyi cikin qirjinta “Maina?,maina?,me yakai maina aikata irin wannan mummunar ta’asar duk da cewa sultana halalinsa ce?” Tambayar data dinga yawo kenan a qirjinta tana sanyawa zuciyarta wani irin zafi. Zallar rashin imani da tausayi kawai ta hango tattare da maina din wannan karon,abinda bata taba gani ba…

    • Gudun Kaddara Part 1 Book 2 Thumbnail

      BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 01 COEUR BRISE(BROKEN HEART) https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ “hasbunallahu wani’imal wakil” ama ta sake furtawa a karo na barkatai cikin adadin da batasan yawansa ba na faduwar da gabanta yakeyi. Tun lokacin da motarta ta saitu saman hanya zuciyarta ta fara wani irin tsinkewa da batasan meye dalili ba. Ta laluba tunaninta kaf…

    • Tsutsarnama Part 3 Book 2 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na Ζ™arshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuΙ“uta daga garesu…

    • Tsutsarnama Part 2 Book 2 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† π’•π’˜π’ …….Hankalinsu ya tashi matuΖ™a da ganin yanayin Samraah a asibiti. Yayinda Dr Su’adah ta sake ruΙ—ar da su da bayanin haΙ—arin da Samraah ke ciki. Tare da tabbatar musu idan ba’a sadata da Ζ™wararren likitansu dake birnin tarayya Abuja da zama ba za’a iya rasata, dan zuciyarta na gab da bugawa…

    • Tsutsarnama Part 1 Book 2 Thumbnail

      TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…

    • Kwankwason Jimina part 3 book 2 Thumbnail

      KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a tsorace yake maganar da yake musu. Suma…

    • Kwankwason Jimina Part 2 Thumbnail

      KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO __ “Layla Auwal Hamidniyya… Nawraah Junaid hamidniyya?” Suka jiyo wata siririyar muryar a bayan su tana kiran sunayen su. Da sauri suka juya. Wata matashiyar budurwa ce haka ba zata dara shekarun su ba. Sanye cikin riga da skirt ta nannade jikinta da wadataccen mayafin . Fuskar ta dauke da gilashin…

    Note
    error: Content is protected !!