Search
You have no alerts.

    164 Results in the "Romance" category


    • Riqqon Kaka Chapter 3 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace “Ai nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“ ‘Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi…

    • Riqqon Kaka Chapter 2 Thumbnail

      RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. “wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi ba?” . “Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 ‘ ‘ kakar ki ta zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ‘, idan bata…

    • Riqqon Kaka Chapter 1 Thumbnail

      RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ ‘ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 6 Thumbnail

      6…â€? *CIGABAN LABARI* â€?..Lokacin da Saratu suka rabu da Nas direct gidan Alhaji Abdullahi ta tafi Dan karma wani ya zargeta a unguwar su, tun daga bakin gate din gidan take kallon part din Sageer so take taje Amma tana tsoro sbd idan akwai mutumin da Sageer ya tsana ya Raina a gidan to ya biyo bayanta hakan ma Yana daga Mata kafa ne…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 5 Thumbnail

      5…. “Toh daga lokacin ni Kuma zanyi kokarin nesa da jaririn yadda baza’a fuskanci matsala ba, toh idan har yaran suka girma Kinga kenan Dana ne a wajen Hajia Aisha ni Kuma nata a wajena sai sun Gama sakankancewa nasu ne, sannan sun mallaka Masa komai na duniya sai muyi kokarin kashe su sannan mu San irin mafitar da zamu samu Dan yaron ya…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 4 Thumbnail

      4….. “Zan amince ki zamo ‘yar aikina saidai bansan wanne kala Zaki iya ba sbd mu Already munada ma’aikata a gidan Nan Zan taimakeki ne kawai badan mun rasa ba” Cikin zumudi Saratu tace, “Wlh kowanne iri ne Hajia Zan iya, daga kan share2 wanke2 da goge2 duk Zan iya Wlh, irin abincin ku ne dai bazan iya ba idan ba irin namu na…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 3 Thumbnail

      3…. Hade dayin wani mugun tsaki suka Kama hanyar faculty dinsu, Wanda ke cikin motar ne aka karasa fito da daya kafar cikin tinkaho da takama ya fito daga cikin ta gaba1 *SAGEER ABDULLAHI OMAR MAI FATA* kenan meji da kansa da nuna Isa akan dukiyar mahaifin sa Abdullahi Omar me fata, duk fadin garin kano Babu Wanda besan sunan sageer ba sbd yadda…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 2 Thumbnail

      2… Acan bangaren Saratu kuwa koda tabar unguwar direct wani lungu ta fada Bayan wata bishiya jikinta na kyarma ta zaro wayarta Tecno tana me latsa Kira, bugu daya aka dauka cikin sauri Saratu tace, “mun shiga uku Nas(Nurse)” daga dayan bangaren akace “nifa dadina dake Sara kin cika rudu Wlh ni ki gayamin meye? Dama dazu muna waya naji kin kashe ba sallama…

    • Zakaran Da Allah Yanufa da Chara Chapter 1 Thumbnail

      ( _Ko Ana Muzuru Ana Shaho Sai Yayi_) Na *Nuceeyluv😘* *Alhamdulillah Allah ya sake dawo Dani a sabon littafi na me suna a sama👆🏻, Bayan dogon hutun zango da mukaje💃🏻 yaudai gamu tsundum mun dawo, Ina masoyan Dangin Na fulani😂 kun gane ai😉 @SIRRIN ZUCIYA😜 da fatan Baku manta ba🤣 toh yanzun ma Nuceeyluv batayi kasa a gwiwa ba Dan ta sake zuwar muku…

    • Furar Danko Chapter 6 Thumbnail

      𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…

    • Furar Danko Chapter 5 Thumbnail

      𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 5️⃣ _Free pages end_ ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti.  BQ ɗin yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata,  baya can ƙarshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam baya buƙatar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Da…

    • Furar Danko Chapter 4 Thumbnail

        🫗 𝙁𝙐𝙍𝘼𝙍 𝘿𝘼𝙉𝙆’𝙊…..!!🫗            𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑪𝒉𝒂𝒑𝒕𝒆𝒓 4️⃣ ……..Idanun dattijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ɗaga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata ɗaki ta gyara kota dafa…

    Note
    error: Content is protected !!