Search
You have no alerts.

    165 Results in the "Romance" category


    • Furar Danko Chapter 4 Thumbnail

        ? ????? ????’?…..!!?            ????? ?????? ???? ??????? 4️⃣ ……..Idanun dattijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ɗaga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata ɗaki ta gyara kota dafa…

    • Furar Danko Chapter 3 Thumbnail

      ??????? 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ɗin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ɗin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ɗin. “Ranka ya daɗe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ƙamshi ce.…

    • Furar Danko Chapter 2 Thumbnail

      _LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR ‘KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*? Zafafa?? *_ALLAH ya gafartama iyayenku??_* ???????   ? ????? ????’?….!!?            ????? ?????? ???? ??????? 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai…

    • Furar Danko Chapter 1 Thumbnail

        ? ????? ????’?…..!!?            ????? ?????? ???? ??????? 1 *بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم* _Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._ ……..Ƙarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ƙyaƙƴƙyawar budurwa…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 6 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. ina mik’a sak’on gaisuwar ban girma ga masoyan littafinnan, kuma aminaina na arxiki. Maman Yaseer…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 5 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 9~10 Anas ne ya shigo ‘barayin Sadiya shi da Amadi…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 4 Thumbnail

      *Mrs Bukhari ce* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. True life story Kashi na 1 Babi na 7~8 Shiga ‘d’akin da…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 3 Thumbnail

      *Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA* True life story    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 5~6 A zaune na…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 2 Thumbnail

      *Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Wannan Labari true life story ne, duk abunda na rubuta, abune daya faru a zahiri,…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 1 Thumbnail

      *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA*    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? TAKUN FARKO Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin zamantakewar Aure. Kashi na farko Babi na 1~2 Shinfi’da? Kano 7/2/2010 gidan cike ya ke…

    • Page 06 Sai data fara busar da kanta da ya jiqe,sannan ta shirya cikin wasu cotton kayan bacci masu tsananin taushi,riga da wandon da bai sauka har qasa ba,kadan ya rage yakai idon sahu,ta mulke kanta da turaren gashi kamar yadda ta saba ya zame mata al’ada,hakanan ta shafe jikinta da nau’ikan turarukan da sai zatayi bacci take using nasu.             Cikin sofa bed…

    • Kwarya Ta bi Kwarya Chapter 6 Thumbnail

      *BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 6*             Present Amjad kamar Abba sule ya buga masa gudumma haka yaji cikin rawar murya da tashin hankali hana shi Ameera da yake neman yi ya fara magana Yana “Abba karka manta kace duk abinda nake so idan har bai fi Karfinka ba zaka min shi,karka manta kafin na tafi karatun nace ma Ina san Ameera kace min kar…

    Note
    error: Content is protected !!