489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Story
Rumbun Qaya Complete
Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da… -
RIKON KAKA CHAPTER6 , Ya’ kwantar da ‘murya, “Ayi ‘haquri Hajiya,ai duk abin bai kai na haka ba tunda ni da Jikar taki ai duka jikokin ki ne,kua zaki’ iya‘ hukunta mu idan munyi laifi, ‘ musamman idan ki ka same mu da rashin gaskiya. Kiyi hauri kakata, ba a daki qanwa -ta saboda zalunci ba, ‘sai don laifin da tayi, ta ; kama…
-
RIKON KAKA CHAPTER5 zaka siyar mawa, to ban siye, ka bani kudina kawai”. ‘ Sunan qanwarsa da ya ambata shiya bugewa Abubakar ‘dukkanin gaBoBin jiki, jikinsa a sanyaye ya sa hannu ya Ciro kudin a gaban aljihunsa ya mika masa. Ya amsa yana fadar, “Mutanen banza kawai gaku Musulmai amma kuna aikata aikin kafurai, marasa tsoron Allah kawai”. Abubakar dai bai tanka, masa ba.…
-
RIKON KAKA CHAPTER 4 Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga shagon yana fadar. “A’a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki? Ina jikar taki?” Kaka tace, “‘Yarka tai mata dukan kawo wuqa, tana can gida a kwance Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce. “Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?” Ta ce,…
-
RIKON KAKA CHAPTER3 Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba ya qaunar . ki” Rukayyah tace “Ai nima shi yasa bana Raunar sa, dama ya mutu ~ Kaka tace”Idan ya mutu ai muma da mun mutu, don da Allah muka dogara da shi muka dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“ ‘Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi…
-
RIKON KAKA CHAPTER2 Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata. “wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi ba?” . “Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 ‘ ‘ kakar ki ta zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ‘, idan bata…
-
RIKON KAKA BOOK1 CHAPTER1 Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye ina jiranki iye Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi dattijuwar matar, tace. ‘ “Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen zan same ki”. ‘ ‘ Tsohuwar tace”Ban tafiya yar ncma zo mu wuce kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA a gcfen bola hankalinta kwance sai…
-
RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar. Aure ne na zumunci domin…
-
RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…
-
RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai…
-
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Two
Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi kawai idan sun yi abin dariya. "Wannan wankin naki zai sami shanya kuwa Hamdi?" Sararin samaniyar da Yaya ta kalla ita da Zee su ka zuba wa ido. Ga dai rana ana gani tana haska ko ina. Amma idan mutum ya miƙar da ganinsa zai yi tozali da baƙin hadarin da yake ta gangami daga nesa. Tunanin taƙaita wankin ta soma yi yadda wanda ta gama za su sami…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Da farko da taji ƙarar wayar cikin baccin da ya fara ɗaukarta tsorata tayi don ta manta da ita. Niyyarta ta barta ta gama sai ta kashe, ko waye ya kira da kansa. Ita ba mai son amsa wayar mutane bace. Wani kiran ne ya sake shigowa immediately bayan na farkon ya katse. Ta daure ta wartsake idanu ta kalli sunan mai kiran SALWA B. Wani irin tunani ne ya shiga karakaina a ƙoƙon ranta. Meye ma'anar B ɗin? Bichi,…-
188.3 K • Completed
-
- Previous 1 … 7 8 9 … 46 Next
