Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • Kura a Rumbu – Chapter Fifty-seven Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) BILAL Yana kwance a gida Hajja ta kirashi wai ya kawo musu kayan miyan da za'ayi tuwon ɗaurin auren Fadila da za'a ɗaura a gobe Juma'a. Da yake a tsini suke yayi mata laifi shiyasa bai musa ba ya tashi ya tafi kasuwar Yankaba ya yiwo musu cefanen ya tafi ya kai. Zagayewa yayi yaje ya samu Kawu Ɗayyabu, Yayan Hajja ne da suke uba ɗaya da yake mutum ne mara ɗaukar raini shiyasa duk rashin mutunchin Hajjan take shakkarsa ko da wasa kuma bata bari wani abu ya gilma a tsakaninsu shi Bilal ɗin yaje ya samu…
    • by Sadi Sakhna Miƙewa tayi gwiwa a sabule jin abinda innar tata tafaɗa. Hanyar waje tafita kanta a sunkuye,tana jiyo maganar mutane a bakin kofar gidan,wanda tuk yawancin maganar ta ne da abin tirrr da Allah wadai datayi. Sauri take tayi nesa da maganganun,dan ba komai suke kara mata ba sai dake daskarar mata da zuciya,maimakon suyi tasiri wajen saka zuciyar laushi. Sai dare yaraba tukunna tashigo gidannasu,sassafe kuwa kafin kowa yatashi ta fice a gidan. A gari taji labarin an kai mahaifinta asibiti jininsa ya…
    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Twenty-four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Har su ka ƙarasa gida idan sun kalli juna sai sun yi murmushi. Abin da ya ɗaurewa Hamdi kai shi ne yadda Taj har wani kawar da kai gefe yake irin na masu jin kunya. To ai ita ma kunyar take ji. Kuma ita ya dace ta dinga yin haka. Sai gashi kafin tayi yake yi. Gajiya tayi lokacin sun iso layinsu ta kalle shi. "Wai mene ne?" Gefe ya kaɗa kai yana wani rufe ido "Awwnnnnn, ni ki daina tambayata. Kin fi ni sanin ko…
    • Farar Huta 2 – Chapter Thirteen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE *Bayan wasu kwanaki.* "Ayiryiryiryiriiiiiiiiiii.....!" Wata tsohuwa ta rsngaɗa guda a lokaci gyda da jama'ar dake dawowa daga wajen daurin auren suka shigowa gidan, mazs ne fal samari da dattijai suna ta sauka daga motocin dake shigowa suns parking a harabar compound din, kusan kowannensu sanye da fararen kaya sai fara'a suke yi yayin da ksmshin turarensu ke gaurate iskar wajen yana haduwa dana matan dake waje…
    • Duniya ta – Chapter Seventeen Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Hindatu ce ke zaune a gaban mudubi tana kwalliya, tayi da wani maneminta zasu hadu karfe hudu na yamma daidai. A wayarta ta saka wata wakar sa'adu bori da take so tana bi da baki Lale hadiza lale lale hadiza yar malummai ka ga hadiza ta birgeni Ina cikin yawona ka ga hadiza ta birgeni Yara suna kiranta amare manya suna kiranta amare Zama da kishiya tilas ne ba don uwargida na so ba! Kai! Duniya tana kaunar Saadou…
    Note
    error: Content is protected !!