Search
You have no alerts.

    510 Results in the "Hausa Novels" category


    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-seven Cover
      by Nadmin — MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mintina goma da dauke ruwan, aka kwsnkwasa kofar gidan, Rukayya dake jingine akan doguwar kujerar falon ta kalli gefe inda ƴar aikinsu ke zaune tana kallon Tvn dake aiki a ɗakin, ganin bata nan ya dan bata mamaki don ko kadan bata ji lokacin da ta tashi ba. "Jummai..." Muryarta ta kira ta a hankali tana ƙoƙarin gyara zamanta, sai dai da alama Jumman tayi nisa a cikin gidan da ba lallai ne ta jiyo ta ba, ƙarar…
    • LU’U LU’U Thumbnail

      ? L U’U L U’U (The diamond)? H U G U M A FREE PAGE 1 Bismillahir rahmanir raheem Shimfida manyan qasashe guda biyu da taurarinmu zasu kasance mallakin qasashenne,wasu abubuwa da guraren zasu iya sabawa da yadda ainihin zubi tsari da kuma yanayin da qasar ke rayuwa akai fatan shine cimma gaci…….fatan shine cimma anihin saqon da alqalamin HUGUMA ya sauka a kai…

    • Tafiyar Mu Chapter 3 Thumbnail

      (3) Washegari da safe Hafiz da Juwairiyya suka tashi dukkanninsu jiki a sanyaye. Ƙarfe goma na safen lahadin ta gama musu breakfast suna ci cikin silence kamar ba su ba, lokaci-lokaci tana satar kallonshi tana ganin yanda yake juya taliya da sauce ɗin a jikin fork wanda sai ya yi kusan minti ɗaya kafin ya kai bakinsa, bai gama cin abincin ba ya tashi…

    • Gishirin Zaman Duniya Chapter 3 Thumbnail

      *Mrs Bukhari Ibrahim* *GISHIRIN*        *ZAMAN* *DUNIYA* True life story    _Daga Al’kalamin_ _Badi’at Ibrahim_ ( Mrs Bukhari Ibrahim B4B) GAWURTATTU BIYAR ?? Labari wanda yai duba kan gwagwarmayar mata a duniya. Da irin gudummawar da ilimin mace ya ke bayarwa  ga al’umma. Da kuma rawar da ilimin mata ke takawa a cikin gidajen Aure. Kashi na 1 Babi na 5~6 A zaune na…

    • Samrin Bana Chapter 5 Thumbnail

      05 [3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele ?: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka’dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena  6atawa Tayaya xa’ayi Ki gaya mata tashare mijinta. SAILUBAH Tayi mai banxa Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa ki dena xiga mutum yanxu kin xigata akan ta…

    • Gaba Kuraa Part 5 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Gidan Gandu Na Sadi Sakana Thumbnail

      Gidan Gandu Na Sadi Sakana Wannan littafin kirkirarrene,saidai zai iya cin karo da dabi’un wani ko halayyar wata,sannan ba a yarda wani ko wata suyi koyi da mugayen halayyar Wannan littafinba,anyine dan isar da wani sako. Sannan game da marubuta idan kinga wani abu yayi kama da littafinki toh yanayin tunanine yakawo hakan,dan banida niyyar bata wa kowa rai,burina isar da sakon da littafin…

    • NA GA TA KAINA Thumbnail

      NA GA TA KAINA *NA SADNAF*????? ®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* {We Don’t just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}??_ *Free Novel* *Tun kafin nayi nisa a rubutu nake da burin rubuta wanan labari Allah bai nufa ba sai yanzu labarin Nan ya faru a gaske tun 19’s wahalar rubuta shi nake gani Sabida yanda xan na had’a…

    • Muwaddat – Chapter Two Cover
      by Aysha A Bagudo — ..tana hawa benen mahaifinta, ta d'an zuge kofar glass din parlour'n tashiga bakinta d'auke da sallama, sai alokacin gabanta ya fad'i sakamakon tunawa datayi da kanta babu d'ankwali ,daga ita sai wata hadaddiyar doguwar rigar, yar saudiyya wacce ta sha stone work ,amman kanta babu komai ,hakan ne yasa dogon gashinta data had'a ta tufke da ribbon suka bayyana . har ta shiga parlour'n tana fargaban fad'an da dad dinta zai yi mata idan yaga kanta babu dankwali, jikinta a sanyaye ta k'arasa gaban dad ta d'an…
    • Muwaddat – Chapter Thirty-four Cover
      by Aysha A Bagudo — .....cikin wani irin birgicewa da matsanancin tashin hankalin bunayya ya soma magana cikin sambatu "abi tashi ...taimaka .... Ka taimakawa rayuwata abi, mu kai ummi hospital ,abi bana son na rasa ummi nah ,wallahi Ina sonta bana son na rasata ,kuskure ne abinda nayi bazan sake ba ,wallahi nayi nadama jikinsa na kyarma yake wannan sambatun "ummi ki tashi dan Allah karki min haka ... "Karki tafi ki bar muhammed auwal dinki ... "Idan kika tafi duniya zata masa zafi ..... "Hakika ummi baki cancacin haka…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-three Cover
      by Aysha A Bagudo — *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-five Cover
      by Aysha A Bagudo — ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
    Note
    error: Content is protected !!